A jiya ne ministan harakokin addini na kasa mai tsarki Saudiyya, Sahibzada Noor-ul-Haq Qadri ya ce, hukumar gudanarwa ta kawae tana duba yiwuwar ko za a yi aikin hajji a bana, amma dak ya bayana cewa za a yanke matsayi a yau Litinin 15 ga watan nan da muke ciki.
https://dimokuradiyya.com.ng/dokar-kulle-najeriya-ta-sake-kwaso-mutane-102-daga-kasar-masar/
Yace ba lallai aikin Hajjin bana ya zama iri daya da wanda aka saba gudanarwa ba, amma dai ma’aikatarsa na duba irin tsarin da za a shigo da shi domin kaucewa kamuwa da cutar Corona.
Ministan ya kara da cewa, suna duba yiwuwar kwanaki nawa mahajjata zasu a kasar da kuma nadadin kudaden da zasu biya na zuwa aikin Hajjin, sai dai yace ba lallai kasarsa ta bari mutane da yawa shigo a bana ba.