Kwamandan hukumar na jahar Ta Ogun Clement Oladele yace ranar litinin yace yara 11 sun mutu sanadiyyar wasu hadura daban daban a jahar 2019.
Oladele ya sanar da hakan ne a bikin ranar yara ta duniya da kuma wani bangare a shelkwatar hukumar dake Abekuta.
Ya kara da cewa yara Shida yaro daya da mata biyar sun mutu sanadin hadura Olorunsogo a Abekuta a janairu 25.
Ya kara da cewa hukumar tsawon shekaru 31 ta yi kokari wajen kare matsalar hanya.
Yace “mun samu matakai Wanda muka wayar da yara na firamare da karamar sakandare Wanda sune ke fuskanta irin wannan.”
Muna kungiya 774 na hukumar a Makarantu na firamare a fadin jahar.
Abun ya kunshi wayar da Kansu a majami’u da masallAtai da kuma gun motocin haya.
Duk wannan yinkurin Dan mu nuna ban ban cin rayuwar yaran mu.
Jahar ta Ogun tana da yanayin kula da hanyoyi a manyan hanyoyin jahar.
Abun da yafi min ciwo shine wani Kwamandan shine yadda daya daga yaran mu ya samu wani hatsari a gun bada hannu.
Kuma ‘yar jami’a ce ta Tai Solarin University of Education wacce take tare da mu anan hukumar.
Duk in na tuna abun yana min ciwo sosai.
Ha gargadi yaran kar su rika amfani da abun sauraron sauti na kunne akan hanya ko suna kan keke.
Kuma Ku rika tunawa iyayen ki kan lura da dokokin hanya saboda aukuwar matsalar ko a cikin tasi.
Kuma Ku sanarwa da iyayen cikin hanya mai kyau inji shi.
Ajayi Oluwapelumi wata daliba na Mercyland a Abekuta Wanda shi ya hada wannan mahawara.
Dalibar kiyaye hanya da kungiya ta Makarantu suna taimakawa yara zasu kara gane yadda zasuyi da hanyar.
Da yake magana Sanyaolu Oluwafemi daga Alaba Lawson Royal college a Abekuta ya gode musu ita hukumar kan amsa gayyatar kuma sunyi kira da masu amfani da ababen hawa su kiyaye dokokin hanya.