No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Ƴan bindiga sun hallaka Ƴan Sanda biyu a Enugu

Ƴan bindiga sun hallaka ƴan sanda guda biyu a ranar Alhamis wanda suka kai hari a wurin tsayawar ƴan sanda a Garriki, Akwuke ta Ƙaramar Hukumar Enugu ta Kudu a Jahar Enugu.

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
July 1, 2022
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Ƴan Sanda

Ƴan sanda

Ƴan bindiga sun hallaka Ƴan Sanda biyu a Enugu

RELATED POSTS

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022

Ƴan bindiga sun hallaka ƴan sanda guda biyu a ranar Alhamis wanda suka kai hari a wurin tsayawar ƴan sanda a Garriki, Akwuke ta Ƙaramar Hukumar Enugu ta Kudu a Jahar Enugu.

Majiyoyi sun ce Harbe-Harben da akayi ya sanya mazauna garin suka riga domin ceton rayukan su.

Ƴan Sanda
Ƴan Sanda

KARANTA WANNAN LABARIN: Kotu ta yanke wa wasu ‘yan fashi da makami biyu hukuncin kisa a Akwa Ibom

A cikin saƙon karta kwana, majiyoyin wuce “akwai Harbe-harbe a Garriki yankin MTD sun Kashe mutane Ƴan Sanda biyu da wasu mutane.

Maharan sun je wurin da ƴan sandan suke da misalin ƙarfe 9:10 na safe.

Mai Magana da Yawun Rundunar Ƴan Sandan Jahar Daniel Ndukwe yace ƙwararrun Jami’ai na Rundunar tuni sun bi bayan ɓata garin.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Ndukwe ya ƙara dacewa “akwai Harbe-harbe a wurin da Ƴan Sanda ke tsayawa da bincike akan hanyar Agbani da safe kusa da hanyar Enugu/Port Harcourt, Kuma har yanzu ba’a gano sunayen su.

“Haka zalika, bayanan yadda lamarin ya faru har yanzu ba’a tabbatar dashi b, a yayinda Jami’an Rundunar tuni an tura su domin gano Ƴan Ta’addan. Za’a sanar da cigaban da aka samu.

Haka zalika, Rundunar Ƴan Sandan Jihar Rivers Eboka a ranar Juma’a, ya bada umarni da’a tura Jami’ai da yawa ya zuwa Ƙaramar Hukumar Oyigbo ta Jahar, domin gano Ƴan Ta’addan wanda suka kashe jami’an Ƴan Sandan.

Kwamishinan Ƴan Sandan ya bada umarnin a ranar Alhamis, bayan Mai Magana da Yawun Rundunar Ƴan Sandan Grace Iringe-Koko ya Sanya hannu.

Tags: EnuguƳan bindigaƳan sanda
ShareTweetShare
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
Labarai

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari
Labarai

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar
Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine
Kasashen Ketare

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu
Labarai

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal
Labarai

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022
Next Post
Sojojin Nijeriya Sun Sake Ceto Wata Ƴar Makarantar Chibo

Sojojin Nijeriya Sun Sake Ceto Wata Ƴar Makarantar Chibo

Majalisar Wakilai

Ƴan Majalisu sun buƙaci ƙarin shekarun aiki ga masu buƙata ta musamman daga 65, 70

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
‘Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Bindigogi Kirar AK-47 Guda 340 A Jihar Delta

‘Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Bindigogi Kirar AK-47 Guda 340 A Jihar Delta

October 3, 2021

Ban ga dalilin da zai sa wannan gwamnatin ta ƙara Farashin Mai ba – Atiku.

September 8, 2020
Kwalejin Fasaha Ta Tarayya Owerri Ta Haramtawa Dalibai Tuki A Harabar Jami’ar

Kwalejin Fasaha Ta Tarayya Owerri Ta Haramtawa Dalibai Tuki A Harabar Jami’ar

January 29, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    920 shares
    Share 368 Tweet 230
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    693 shares
    Share 277 Tweet 173
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
  • Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari
  • Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In