No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Tsaro

Ƴan Bindiga sun hallaka Ma’aikacin Kwalejin Kimiyya ta Zamfara, sun binne shi, bayan amshe 4M

Wasu Ƴan Bindiga sun hallaka wani ma'aikaci a sashen harkokin Ɗalibai dake a Kwalejin kimiyya da Fasaha ta Abdu Gusau Sanusi Haliru, bayan sun karɓi Naira Miliyan 4 daga iyalan sa

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
June 24, 2022
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 1 min read
3 0
1
Ƴan Bindiga sun hallaka Ma’aikacin Kwalejin Kimiyya ta Zamfara, sun binne shi, bayan amshe 4M

Ƴan Bindiga sun hallaka Ma’aikacin Kwalejin Kimiyya ta Zamfara, sun binne shi, bayan amshe 4M

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Wasu Ƴan Bindiga sun hallaka wani ma’aikaci a sashen harkokin Ɗalibai dake a Kwalejin kimiyya da Fasaha ta Abdu Gusau Sanusi Haliru, bayan sun karɓi Naira Miliyan 4 daga iyalan sa.

Haliru dai sun sace shi akan hanyar Abuja-Kaduna a lokacin da yake hanyar halartar wani shiri na bita akan Shirin masu yiwa Ƙasa Hidima a Abuja.

KARANTA WANNAN LABARIN: Yan sanda Sun Bindige Dan bindiga Sanye Da Kakin Soji A Kaduna

Ƴan bindigar sun buƙaci da a biya su Naira miliyan 4, amma kuɗin basu kai ba a lokacin da suka buƙata.

Wani Makusancin mamacin Mohammed Nasir yace bayan sun tara Miliyan 4, iyalan sun kira suji ina zasu biya kuɗin fansar.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“Shugaban tawagar ƴan bindigar ya gaya mana wurin da zamu ajiye, inda ya gaya mana cewa wani zaizo ya karɓa.

“Bayan munje wurin bamu ga kowa ba.

“Kawai sai muka ga wasu mutane sun taho daga inda muke, inda suka yi gaggawar bincikar damu basu kuɗin.

“Sai muka miƙa kuɗin a garesu, sai ɗaya ya gaya mana cewa ɗan uwan mu ya daɗe da mutuwa.

“Mun buƙaci dasu bamu gawar shi domin yi mashi Sallah, abun baƙin ciki wai ya mutu kuma sun binne shi.

“Suka tafi cikin daji Maɓoyar mu, suka barmu cikin tashin hankali,” Inji Nasir.

Tags: Ƴan bindigaZamfara
Share2Tweet1Share1
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
NDLEA

NDLEA ta kama mutane 218 masu laifi, ta ƙwace kilogaram 1,471 na Ƙwaya a Imo

Zaɓen Ekiti: Ku guji saida Ƙuri’un ku — Wani Lauya yayi kira Al’umma

Ƴan Daba sun Jikkata Mutane 3 wurin Karɓar Katin Zaɓe a Osun

Comments 1

  1. Pingback: NDLEA ta kama mutane 218 masu laifi, ta ƙwace kilogaram 1,471 na Ƙwaya a Imo - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Gwamnatin Bauchi Ta Sanya Dokar Hana Fita Ta Sa’oi 24 Bayan Barkewar Wani Sabon Rikici A Jihar

Gwamnatin Bauchi Ta Sanya Dokar Hana Fita Ta Sa’oi 24 Bayan Barkewar Wani Sabon Rikici A Jihar

May 29, 2022
PDP

2023: ku kai tikitin takarar Shugaban Ƙasa a Arewa, wata ƙungiya tayi kira ga PDP

January 26, 2022
Gobara

Fashewar Tankar Mai ta Kashe Mutum 1, ta lalata Dukiyoyi a Jos

June 9, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In