No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Ƴan Bindiga sun saki Basaraken Filato, bayan kwanaki 3 da sace shi

Basaraken Panyam a Ƙaramar Hukumar Mango ta Jahar Filato Mai Martaba Aminu Derwan, wanda ƴan bindiga suka sace ya samu ƴan ci.

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
June 23, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
1
Taswirar Jahar Filato

Taswirar Jahar Filato

Ƴan Bindiga sun saki Basaraken Filato, bayan kwanaki 3 da sace shi

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Basaraken Panyam a Ƙaramar Hukumar Mango ta Jahar Filato Mai Martaba Aminu Derwan, wanda ƴan bindiga suka sace ya samu ƴan ci.

An gano cewa Hakimi an sake shi ne a ranar Laraba da daddare bayan ya shafe kwanaki uku a hannun wanda suka sace shi.

Ƴan Sanda
Ƴan sanda

KARANTA WANNAN LABARIN: Bamu da masaniyar zama da gwamnatin tarayya balle mu janye yajin aiki – ASUU

Mai magana da yawun Rundunar Ƴan Sandan Jahar Alabo Alfred ya Tabbatar da sakin Derwan ga Majiyar mu a ranar Alhamis a Jos.

Mai Magana da Yawun Rundunar Ƴan Sandan Jahar yace “dagaske, an sake shi. Ina godiya.

Shugaban Matasa na Al’ummar Panyam Philip Yakubu wanda ya tabbatar da sakin Basaraken yace Al’ummar yankin tuni sun fara murna akan sakin shi da aka yi daya watsu a daren jiya.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Yakubu yace “muna rawa da waka tun bayan da labarin sako shi ya watsu, amma gaskiya sun biya kuɗin fansa kafin a sako shi.

Awanni kaɗan bayan ƴan bindiga sun kama shi, sun tuntuɓi iyalan su, sannan sun buƙaci a biya Naira miliyan 150 kafin sakin sa

Tags: BasarakeFilato
Share1Tweet1Share
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
An kai Tsohuwar Shugabar Myanmar, Aung San Suu Kyi gidan yari mai tsanani

An kai Tsohuwar Shugabar Myanmar, Aung San Suu Kyi gidan yari mai tsanani

Ƴan Sanda

Rundunar Ƴan Sanda a Zamfara ta tseratar da mutane 14 da aka sace

Comments 1

  1. Pingback: An kai Tsohuwar Shugabar Myanmar, Aung San Suu Kyi gidan yari mai tsanani - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
EKSU

Jami’ar Ekiti ta cire kan ta daga yajin aikin ASUU, ta sanar da ranar cigaba da Karatu

May 24, 2022

Kada ku kuskura ku nada Onochie a matsayin Shugabar INEC, Jega ga Buhari

July 12, 2021

Barazanar Korar Fulani A Ondo: Miyetti Allah Ta Jinjinawa Shugaba Buhari

January 21, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In