• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Ɗaliba ta daɓawa saurayin ta wuƙa, sakamakon firar WhatsApp da wata mace a Delta Poly

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
October 31, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
3 0
0
Ɗaliba ta daɓawa saurayin ta wuƙa, sakamakon firar WhatsApp da wata mace a Delta Poly
4
SHARES
34
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wata ɗaliba dake karatun aikin jarida a kwalejin kimiyya da fasaha ta Jahar Delta Ogwashi-Uku da akafi sani da Chidinma, ta daɓawa saurayin ta wuƙa Daniel Johnson, a dalilin firar dandalin sadarwa ta Whatsapp da wata mace abokiyar sa.

Majiyar Jaridar Dimokuraɗiyya ta ruwaito cewar, ta daɓawa saurayin nata wuƙa a ranar Laraba, 27 ga watan Oktoba, amma dai ya rayu bayan wannan al’amari daya faru.

Dayake jawabi ga Manema labaru bayan ya warke daga lamarin, ya bayyana cewa budurwar sa ta duba saƙonni dake cikin WhatsApp ɗin a lokacin da yake barci, kafin ta daɓa mashi wuƙa.

KARANTA WANNAN LABARIN: Kungiyar CAN Ta Koka Yayin Da Daliban Makarantar Bethel Baptist Suka Kwashe Kwanaki 120 A Hannun ‘’Yan Fashi

Yace “ina barci ta duba waya ta. Ta duba saƙonnin WhatsApp nawa da wata yarinya. Sai tayi amfani da wuƙa wajen daɓa Mani a hannu na, na dama.

“Na tashi na nemi taimako. Maƙwabta na, suka zo suka ceceni. An kirawo ƴan sanda amma ta kai kanta ofishin ƴan sanda na Asaba. Amma nayi sa’a tunda ina raye.

A lokacin da aka tuntuɓe shi domin tabbatar da lamarin, Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar Ƴan Sandan Jahar Delta DSP Bright Edafe, ya shaida cewa, har yanzu ba’a kawo rahoton lamarin ga hedikwatar rundunar ba, ya zuwa lokacin haɗa wannan rahoto.

Tags: DeltaPoly
Previous Post

Kungiyar CAN Ta Koka Yayin Da Daliban Makarantar Bethel Baptist Suka Kwashe Kwanaki 120 A Hannun ‘’Yan Fashi

Next Post

Ba mu da cutar Shan-inna A Cewar Gwamnatin Jihar Adamawa

Next Post
Ba mu da cutar Shan-inna A Cewar Gwamnatin Jihar Adamawa

Ba mu da cutar Shan-inna A Cewar Gwamnatin Jihar Adamawa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In