Harkar Addini: Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da buɗe ma’aikatar kula da harkokin addini a jihar.
Gwamna Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da Mataimakinsa Dakta Nasiru Yusuf Gawuna da tawagar su sun kai ziyara Gidan Murtala ...
Gwamna Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da Mataimakinsa Dakta Nasiru Yusuf Gawuna da tawagar su sun kai ziyara Gidan Murtala ...
Tsohon mai tsaron ragar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Flying Eagles John Falegha ya rasu. Hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya (NFF) ...
Ma’aikatan sufurin jiragen sama sun yi zanga-zanga a filin jirgi na Malam Aminu Kano da ke jihar Kano. Ma'aikatan sun ...
Kotun ƙoli ta tabbatar da nasarar gwamna Yahaya Bello na jam’iyyar APC a zaɓen gwamnan jihar Kogi na ranar 16 ...
A cikin wata sanarwa da gwamnatin Ghana ta fitar ta hannun ministan yaɗa labaranta Kojo Nkrumah a ranar Lahadi, gwamnatin ...
Kansilan da ke wakiltar mazaɓa ta 6 a yankin Sagbama da ke jihar Bayelsa, Karma Agagowei, ya gamu da ajalinsa ...
Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa gwamnatin jihar ta haramta wa masu babur mai ƙafa uku hawa manyan titunan jihar, ...
'Yan bindiga sun yi garkuwa da ɗaliban makarantar sakandire shida a lokacin da suke rubuta jarawabar ƙarshe ta WAEC, a ...
Makarantu za su koma karatu daga ranar 14 ga watan Satumba a jihar Legas, bayan rufe su sakamakon ɓullar cutar ...
Majalisar zartarwa ta jihar Nasarawa ta amince da kafa ma’aikatar raya karkara a jihar domin kawo ci gaba da wasu ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273