No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Siyasa

2023: Afegbua ya bar Atiku, ya buƙaci PDP ta fito da Ɗan takara daga yankin Kudu

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
January 23, 2022
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Atiku Abubakar

Atiku Abubakar

Tsohon Mai Magana da Yawun Ƙungiyar Gangamin Yaƙin Neman Zaɓe na Atiku Abubakar a shekarar 2019 Prince Kassim Afegbua ya shawarci Jam’iyyar PDP data bada tikitin takara Shugaban Ƙasa ga yankin Kudu, maimakon baiwa Atiku sabudda Shekarun sa.

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa

Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa

May 27, 2022

A cikin wata sanarwa mai taken, “2023: Atiku da Shekarun sa a Siyasa,” Tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jahar Edo yace Atiku ya kamata ya ajiye buƙatar tsayawar sa takarar shugaban Ƙasa, tare da goyon bayan ɗan takara daga yankin Kudu domin adalci.

Atiku Abubakar
Atiku Abubakar

KARANTA WANNAN LABARIN: Mutum Daya Ya Mutu, Uku Sun Jikkata A Wata Gobara A Asibitin Kasar Hungary

Yace abun bazaiyi dai-dai ba ga duk wani ɗan Arewa dazai nuna sha’awar neman takarar shugaban Ƙasa a shekarar 2023 a cikin Jam’iyyar PDP.

Ya shawarci Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar ƙarƙashin jagorancin Shugaban Jam’iyyar PDP Dr. Iyorchia Ayu dasu duba yiwuwar fito da ɗan takara mai ƙarancin shekaru.

Sanarwar ta ƙara dacewa “da rashin ƙwazon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari sakamakon shekaru, rashin iya mulki, zai zama abun cin mutunci ne Alhaji Atiku Abubakar ya cigaba da nuna sha’awar neman takarar shugaban Ƙasa a shekarar 2023 domin ya cimma shekarun ritaya.

Buy JNews
ADVERTISEMENT
Tags: Atiku AbubakarPDPYankin Kudu.
ShareTweetShare
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa
Siyasa

Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa

May 27, 2022
Next Post
Kungiyar Kwadago Ta Kasa TUC Ta Bayyana Wasu Sharuda Ga Gwamnatin Tarayya Kafin Janye Tallafin Mai

Kungiyar Kwadago Ta Kasa TUC Ta Bayyana Wasu Sharuda Ga Gwamnatin Tarayya Kafin Janye Tallafin Mai

Cibiyar Adana Bayanai Za Ta Kammala Nan Da Watan Maris- Minista

Cibiyar Adana Bayanai Za Ta Kammala Nan Da Watan Maris- Minista

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Babu Wani Shirin Rushe Majalisar Zartarwar Tarayya Yanzu -Lai Mohammed

April 26, 2019

Sarkin Potiskum Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Harin ‘Yan Bindiga A Kaduna

January 15, 2020
Buhari a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

Buhari ya ɓoyewa shuwagabannin Duniya gaskiyar munin Gwamnatin sa — ƴan majalisar PDP

September 25, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In