No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Siyasa

2023: Dole Ne Mu Hada Kan Najeriya – Shettima Ya Bukaci Jam’iyyar APC

Dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar APC, Kashim Shettima, ya bukaci jam’iyyar da ta hada kan Najeriya, ta kuma mai da ita abin alfahari ga bakar fata.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
July 21, 2022
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
2 0
0
2023: Dole Ne Mu Hada Kan Najeriya – Shettima Ya Bukaci Jam’iyyar APC

Daga: Abbas Yakubu Yaura

RELATED POSTS

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Dole Ne Najeriya Ta Kawo Karshen Tallafin Man Fetur – Peter Obi

Dole Ne Najeriya Ta Kawo Karshen Tallafin Man Fetur – Peter Obi

August 11, 2022
Gwamnan Rivers Nyesom Wike

2023: Dalilin da yasa PDP ke buƙatar Wike – Mimiko

August 11, 2022
Sojojin Najeriya

Harin Cocin Owo: Sojoji, SSS sun kama wasu mutane 2 da ake zargi a Kogi

August 11, 2022
Ayade

Yadda Bishop na Katolika ya ki amsar Miliyan 25 daga Gwamna Ayade kan rashin biyan albashi

August 11, 2022
PDP na zane APC a Zaɓen Osun – Adeyanju ya bayyana inda za’a iya yin Maguɗi cikin Dare

2023: Adeyanju ya yi zargin yadda APC za ta iya murde zaben shugaban kasa

August 11, 2022

Dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar APC, Kashim Shettima, ya bukaci jam’iyyar da ta hada kan Najeriya, ta kuma mai da ita abin alfahari ga bakar fata.

Shettima ya kara da cewa, ba mahara ne suka lalata Roma ba, sai dai yadda Romawa suka yi kasa a gwiwa, inda ya ce lokaci ya yi da za a rera wakokin hadin kai da zaman lafiya da wadata da kwanciyar hankali don ganin Najeriya ta samu ci gaba.

Tsohon gwamnan jihar Borno ya bayyana haka ne a ranar Laraba a Abuja lokacin da Abdullahi Adamu, shugaban jam’iyyar APC na kasa ya gabatar da shi a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa a hukumance.

Ya ce, “A cikin makonni da watanni masu zuwa, dole ne mu shiga cikin ramuka, mu shiga lungu da sako don rera wakokin hadin kai, zaman lafiya, wadata da kwanciyar hankali.

“Bari mu hada kan kasar nan, mu maishe ta abin alfahari ga bakar fata.”

Shettima ya kuma bayyana Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a matsayin jigon siyasa da halin rashin son kai.

Buy JNews
ADVERTISEMENT
Tags: jam'iyyar APCKashim ShettimaNajeriya
Share1Tweet1Share
Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura

Related Posts

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya
Labarai

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Dole Ne Najeriya Ta Kawo Karshen Tallafin Man Fetur – Peter Obi
Labarai

Dole Ne Najeriya Ta Kawo Karshen Tallafin Man Fetur – Peter Obi

August 11, 2022
Gwamnan Rivers Nyesom Wike
Siyasa

2023: Dalilin da yasa PDP ke buƙatar Wike – Mimiko

August 11, 2022
Sojojin Najeriya
Labarai

Harin Cocin Owo: Sojoji, SSS sun kama wasu mutane 2 da ake zargi a Kogi

August 11, 2022
Ayade
Labarai

Yadda Bishop na Katolika ya ki amsar Miliyan 25 daga Gwamna Ayade kan rashin biyan albashi

August 11, 2022
PDP na zane APC a Zaɓen Osun – Adeyanju ya bayyana inda za’a iya yin Maguɗi cikin Dare
Siyasa

2023: Adeyanju ya yi zargin yadda APC za ta iya murde zaben shugaban kasa

August 11, 2022
Next Post
Gwamnatin Abia Ta Rushe Majalisar Kwalejin Kimiyya, Da Dakatar Da Gudanar Da Ayyukanta

Gwamnatin Abia Ta Rushe Majalisar Kwalejin Kimiyya, Da Dakatar Da Gudanar Da Ayyukanta

Da Dumi-dumi: Shugaba Buhari Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaro Ta Kasa A Abuja

Da Dumi-dumi: Shugaba Buhari Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaro Ta Kasa A Abuja

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Ayau Za a Fara Gasar Share Fage Ta Gwamnan Katsina Wato Masari

October 30, 2020
Bode George, Tinubu

Tatsuniya ce Babba, batun sha’awar takarar Tinubu ta Shugabancin Najeriya — Cewar George

January 11, 2022

An sace mana shanu daga shekaran jiya zuwa yau sama da dubu 5 a udawa da ke jihar kaduna – hon. Sagir b sarki

July 18, 2019

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    932 shares
    Share 373 Tweet 233
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    12 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    30 shares
    Share 12 Tweet 8
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    717 shares
    Share 287 Tweet 179
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
  • Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
  • Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In