• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

2023: Jam’iyyar PDP Ta Naɗa Babban Jigon APC a Cikin Kwamitin Yakin Neman Zaben Atiku

Jam'iyyar PDP ta nada tsohon kakakin majalisar wakilai a matsayin mamba a kwamitin yakin neman zaben shugaban Kasa Atiku........

Muhammad Nura Jain by Muhammad Nura Jain
December 5, 2022
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
2 0
0
2023: Jam’iyyar PDP Ta Naɗa Babban Jigon APC a Cikin Kwamitin Yakin Neman Zaben Atiku
3
SHARES
27
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kwamitin yakin neman zaben (PCC) a ranar Lahadi ta sanar da tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, a matsayin mamba na kwamitin “nan ta ke“.

Babban Darakta na kwamitin jam’iyyar PDP a yakin neman zabe PCC, Aminu Tambuwal, a wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi, ya ce nadin Dogara “yana daga cikin ayyukan da muke ci gaba da yi na hada kai da dan takararmu na shugaban kasa, Atiku Abubakar, domin mu maido da martabar babbar kasar mu Najeriya”.

KU KARANTA KUMA Wasu Jiga-jigan Jam’iyyar APC Sun Fice Daga Marawa Tinubu Baya, Sun Amince Da Atiku

Jaridar DIMOKURADIYYA ta tattaro cewa, Dogara ya jagoranci gungun ‘ya’yan jam’iyyar APC arewa wajen daukar Atiku a matsayin dan takarar shugaban kasa a zaben 2023.

Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Bogoro da Dass da Tafawa Balewa na tarayya ya yi Allah wadai da tikitin mabiya dan takarar APC Bola Tinubu da Kashim Shettima.

A Wani Labarin Kuma Sanata Uba Ya Bukaci Al’umma Su Kasamce Masu Kyawawan Dabi’u

Dan takarar gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya bukaci al’umma da su gyara halayensu yayin cudanya da sauran mutane sai an zama na gari.

Sanata Uba Sani ya yi wannan magana ne ya yin da halarci taron da kungiyar lauyoyi Musulmi ta kasa MULAN reshen jihar Kaduna ta shirya, wanda shi ne Bako na musamman.

Previous Post

Mun Shigar Da Kara Kotu Ne Domin Ceton Dimokuradiyyar Najeriya – Jigon PDP

Next Post

An Yi Garkuwa Da Wani Kwamishina Akan Hanyarsa Ta Zuwa Garinsu

Next Post
An Yi Garkuwa Da Wani Kwamishina Akan Hanyarsa Ta Zuwa Garinsu

An Yi Garkuwa Da Wani Kwamishina Akan Hanyarsa Ta Zuwa Garinsu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
Labarai

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In