• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

2023: Wasu Tsofaffin Shugabannin Kasa Guda Biyu Suna Goyon Bayan Peter Obi – Utomi

Tsohon dan takarar shugaban kasa, Pat Utomi, ya yi ikirarin cewa wasu tsoffin shugabannin kasa guda biyu magoya bayan dan takarar shugaban kasa ne na jam’iyyar Labour LP, Peter Obi.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
December 3, 2022
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
3 0
0
2023: Wasu Tsofaffin Shugabannin Kasa Guda Biyu Suna Goyon Bayan Peter Obi – Utomi
4
SHARES
35
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon dan takarar shugaban kasa, Pat Utomi, ya yi ikirarin cewa wasu tsoffin shugabannin kasa guda biyu magoya bayan dan takarar shugaban kasa ne na jam’iyyar Labour LP, Peter Obi.

Utomi ya bayyana haka ne a yayin da yake jawabi a wani taro a ranar Juma’a, wanda kungiyar Yell Out Nigeria for Good Governance ta shirya a Abuja.

KARANTA WANNAN LABARIN: Yanzu-yanzu: Jam’iyyar PDP Tayi Rashin Dan Takarar Majalisar Wakilai

Majiyar Jaridar Dimokuradiyya ta tattaro cewa Utomi bai bayyana sunayen tsoffin shugabannin kasar ba.

Amma Utomi ya lura cewa a shirye suke su yi wa Obi aiki, don ganin ya zama shugaban Najeriya na gaba.

A cewarsa, jam’iyyar APC da PDP ba su da wani tsari mai karfi kamar na jam’iyyar LP.

“Kudi kadai ba ya cin zabe. Tsofaffin shugabannin kasa guda biyu sun ce min su ‘Yan Uwa na ne.”

“Mutane da yawa suna son shiga harkar ne ba tare da sun shiga jam’iyyar Labour ba don tabbatar da cewa Peter Obi da Baba-Ahmed sun yi nasara, don haka za su iya kwace kasarmu daga hannun wadanda suka rike mu.”

“Jam’iyyar LP tana da mafi kyawun tsari fiye da PDP da APC.”

“Tsarin su wata ƙungiya ce ta masu laifi waɗanda za su iya gyara zaɓe. Dole ne mu daina cewa; hakan ba tsari bane,” in ji Utomi.

A wani labarin kuma, Sanata Uba Sani Ya Bada Tallafin Karatu Ga Wasu Dalibai A Jihar Kaduna

Sanatan Kaduna ta tsakiya wanda shi ne dan takarar gwamnan a jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya taya murna ga wadanda suka rabauta da tallafin karatu.

Uba Sani wanda ya raba tallafin ga wasu Dalibai a jihar ya bukace su da su zage damtse wajen yin karatu don amfanar da al’ummarsu.

Tags: Pat. Utomi.Peter ObiTsoffin Shugabannin kasa
Previous Post

Yanzu-yanzu: Jam’iyyar PDP Tayi Rashin Dan Takarar Majalisar Wakilai

Next Post

Osinbajo Ya Shilla Kasar Vietnam Domin Yin Ziyarar Kwanaki Uku

Next Post
Osinbajo Ya Shilla Kasar Vietnam Domin Yin Ziyarar Kwanaki Uku

Osinbajo Ya Shilla Kasar Vietnam Domin Yin Ziyarar Kwanaki Uku

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi
Labarai

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
  • Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In