• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Friday, December 1, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Babu wata barazana da Atiku, Peter Obi, zasu yiwa APC, dani kaina — Tinubu

Ya bayyana haka a Sakatariyar APC ta Ƙasa

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
September 7, 2022
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 2 mins read
3 0
0
Bola Tinubu

Bola Tinubu

4
SHARES
33
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babu wata Barazana da Atiku, Peter Obi zasu yiwa APC, dani kaina — Tinubu

Ɗan Takara Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar All Progressives Congress, APC, Bola Tinubu, ya bayyana cewa sauran jam’iyyun siyasa ba barazana bane ga jam’iyyar sa.

Tinubu ya ce jam’iyyar APC na da damar yin nasara a zaben watan Fabrairun 2023.

KARANTA WANNAN LABARIN: Zaɓen 2023: INEC zata fara ɗaukar Ma’aikatan Wucin Gadi

Ya bayyana haka ne a lokacin da yake ganawa da Kwamitin Ayyuka na kasa (NWC) a sakatariyar jam’iyyar ta kasa, ranar Laraba a Abuja.

Tinubu ya ce APC ta himmatu wajen bin ka’idoji da dabi’u na dimokuradiyya, amma ba za a iya samun su ba a jam’iyyun adawa ba.

A cewar Tinubu: “Ba a yi mana barazana ba. Mun jajirce, kuma muna alfahari da kanmu; muna da tsari, mun himmatu ga ka’idoji da dabi’u na demokradiyya; ba mu yin jayayya ta kowace hanya, kuma kun san hakan.

“Za ku iya cewa na sauran jam’iyyun? Ba muna yin kididdigar karya da alkaluma ba daidai ba; za ku iya cewa na sauran jam’iyyun? To, mu ne abin da muke, jam’iyya mai ci gaba.

“Wannan sabon salo ne, kuma muna tabbatar wa kowane dan Najeriya cewa zai amfana, kuma ina da tabbacin za a samu sauyi mai dadi kuma za mu ci gaba cikin sauri.”

Tinubu shine Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar APC, yayin da Atiku Abubakar ke wakiltar PDP, Peter Obi ne zai daga tutar jam’iyyar LP a lokacin zaben.

A wani labarin kuma: Ɗumbin Magoya Bayan APC Sun Shelanta Goyon bayan su ga PDP A Kwara

Ana cigaba da samun cece-kuce a yayin wani taron da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gudanar a garin Shawo Kudu maso Yamma da ke karamar hukumar Offa ta jihar Kwara, yayin da ‘yan jam’iyyar suka fito ƙarara suka bayyana goyon bayansu ga jam’iyyar PDP ba tare da son APC ba.

Hotunan faifan bidiyo da suka fito daga taron jam’iyyar APC, sun nuna yadda shugaban Jam’iyya da mataimakinsa suka yi kokarin hana mambobin jam’iyyar rera wakar PDP a yayin taron amma fusatattun ‘yan kungiyar suka bijire masa.

Tags: AtikuPeter ObiTinubu
Previous Post

Ɗumbin Magoya Bayan APC Sun Shelanta Goyon bayan su ga PDP A Kwara

Next Post

Ƴan Sanda Sun Damƙe Matasa kan buga Kuɗaɗen Bogi a Bauchi

Next Post
Ƴan Sanda Sun Damƙe Matasa kan buga Kuɗaɗen Bogi a Bauchi

Ƴan Sanda Sun Damƙe Matasa kan buga Kuɗaɗen Bogi a Bauchi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2747 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2439 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2144 shares
    Share 858 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike

Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike

December 1, 2023
Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya

Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya

December 1, 2023
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023
An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

December 1, 2023
Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

December 1, 2023
Mutane Hudu Sun Rasa Rayukan Su Bisa Zargin Amfani da Maganin Kanjamau Na Gargajiya

Mutane Hudu Sun Rasa Rayukan Su Bisa Zargin Amfani da Maganin Kanjamau Na Gargajiya

November 30, 2023
Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike
Labarai

Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike

December 1, 2023
Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya
Labarai

Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya

December 1, 2023
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya
Labarai

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023
Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike

Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike

December 1, 2023
Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya

Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya

December 1, 2023
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike
  • Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya
  • Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In