• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasuwanci

Jirgin kasa Daga Abuja Zuwa Kaduna Zai Dawo Aiki A Mako Mai Zuwa

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen Kasa ta Najeriya ta ce ranar Litinin jirgin kasan Kaduna-Abuja zai fara aiki........

Muhammad Nura Jain by Muhammad Nura Jain
December 3, 2022
in Kasuwanci, Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Jirgin kasa Daga Abuja Zuwa Kaduna Zai Dawo Aiki A Mako Mai Zuwa
2
SHARES
14
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Kasa (NRC) za ta ci gaba da jigilar fasinjoji daga Abuja zuwa Kaduna ranar Litinin, inda za a dawo da jiragen kasa guda biyu kacal.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Manajin Darakta na Hukumar NRC, Fidet Okhiria ya aikewa gidan Talabijin na Channels a ranar Asabar.

Sanarwar ta nuna jirgi na farko zai tashi daga tashar jirgin kasa ta Rigasa a jihar Kaduna zuwa Abuja da karfe 8:00 na safe yayin da daga Abuja kuma jirgin na farko zai tashi daga tashar jirgin Idu zuwa jihar Kaduna da karfe 9:45 na safe.

KU KARANTA KUMA Gwamnatin Tarayya Ta Dawo Da Zirga-zirgar Jirgin Kasan Kaduna-Abuja 

Hukumar NRC ta kuma bayyana cewa, a wani bangare na sabbin matakan tsaro, a yanzu ya zama tilas fasinjoji su gabatar da lambar shaidarsu ta kasa da kuma ingantaccen tikitin shiga jirgi kafin a ba su izinin shiga.

Har ila yau, ya ce siyan tikiti ta hanyar wakili yana iyakance ga yara ƙanana da ƙayyadadden adadin fasinjoji manya.

Ana samun tikitin kan shafin intanet da manhajar hukumar daga karfe 8:00 na safe ranar Lahadi 4 ga watan Disamba, 2022 yayin da ofisoshin tikitin a tashoshin jirgin kasa za su bude daga karfe 6:30 na safe ranar Litinin 5 ga watan Disamba.

DIMOKURADIYYA ta rawaito cewa NRC ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa a kan hanyar bayan ‘yan ta’addar Boko Haram sun kai hari kan wani jirgin fasinja da ke tafiya Kaduna a ranar 28 ga Maris na 2022.

Maharan sun tarwatsa titin jirgin tare da jefa bama-bamai a cikin jirgin da ke tafiya, inda suka kashe wasu tare da yin awon gaba da fasinjoji sama da 60. Harin da ba a taba yin irinsa ba ya janyo cece-ku-ce tsakanin kasashen duniya da na kasa baki daya.

‘Yan ta’addan, wadanda suka kai hari kan jirgin kasan da ke kan hanyar Kaduna, sun sako mutanen da suka yi garkuwa da su a lungu-lungu inda aka sake sakin mutanen a ranar 5 ga Oktoba, 2022.

Kafin a sako mutanen da aka yi garkuwa da su gaba daya, ‘yan uwa da ke cikin rudani sun yi zanga-zangar neman a sako ‘yan uwansu.

A Wani Labarin Kuma ISBD Ta Bada Kwangilar Biliyan 1.87 Don Samar Da Mahautu Na Zamani A Kano

A kokarin da take yi na dakile shiga haduran da ke tattare da lafiyar al’umma, kungiyar noma da makiyaya ta jihar Kano, KSADP, ta bayar da kwangiloli a kan kudi Naira biliyan 1, 549, 000, 000 don inganta gidajen mahauta guda 20 a jihar Kano.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar manema labarai mai dauke da sa hannun Ameen K. Yassar.

Previous Post

ISBD Ta Bada Kwangilar Naira Biliyan 1.87 Don Samar Da Mahautu Na Zamani A Kano

Next Post

2023: Zan Rage Rashin Aiki Da Kashi 50 A Shekara Ta Farko — Kola Abiola

Next Post
2023: Zan Rage Rashin Aiki Da Kashi 50 A Shekara Ta Farko — Kola Abiola

2023: Zan Rage Rashin Aiki Da Kashi 50 A Shekara Ta Farko -- Kola Abiola

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi
Labarai

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
  • Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In