• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, November 28, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Yana da kyau a 2023 Mulki ya koma kudu – Cewar Gwamna El-Rufa’i

abubakar by abubakar
August 8, 2020
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnan Jihar Kaduna Mallam Nasiru El-Rufai ya ce a tunaninsa kamata ya yi ace mulki ya koma yankin kudancin Najeriya  a shekara ta 2023.

Gwamnan ya bayyana hakan ne aAa yayin hirarsahhirarsa dadda sashin HausayHausa na BBC, gwamnan yace babu wata doka da ta tanadi hakan amma yin hakan zai kyautatawa kowane ɓangare.

“Akwai tsarin da ake bi na karba-karba, inda kowa ya amince cewa idan Arewa ta yi mulki shekara takwas, Kudu za tayta mulki shekara takwas” cewar El-Rufa’i.

Ya ƙara da cewa, “Shi ya sa na fito na ce bayan Shugaba Buhari ya yi shekara takwas, kada wani ɗan Arewa ya nemi mukamin. A bar wa ‘yan kudu suma su samu shekara takwas”.

https://dimokuradiyya.com.ng/2023-tinubu-da-inyamurai-ba-zasu-ta%c9%93a-mulkar-najeriya-ba-miyetti-allah/

Sai dai El-Rufa’i ya ja hankalin wanda suke ganin cewar yana da sha’awar tsayawa takara, amma ya nuna bashi da ra’ayin hakan.

Ya ce, “Allah Shi Yake ba da mulki, ko kana so ko ba ka so idan yana so zai ba ka amma ni ban taɓa neman shugabancin Najeriya ba, ba wanda zai ce na taɓa nema,” El-Rufa’i ya bayyana.

Ko a kwanakin nan, kiran da wani makusancin Shugaba Buhari, Mamman Daura ya yi cewa lokaci ya yi na jingine yanki a bi cancanta wajen zaɓen magajin Buharin a 2023 ya tayar da ƙura.

Tags: 2023BuhariEl-Rufa'iKadunaNajeriyaSiyasa
Previous Post

Gazawar gwamna Obaseki a jihar Edo wata babbar dama ce ga Jam’iyyar APC – Ganduje

Next Post

Fashewar Abubuwa A Lebanon: An Garkame Wadansu Manyan Jami’an Gwamnati

Next Post

Fashewar Abubuwa A Lebanon: An Garkame Wadansu Manyan Jami’an Gwamnati

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2746 shares
    Share 1098 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2438 shares
    Share 975 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2223 shares
    Share 889 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2142 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1525 shares
    Share 610 Tweet 381
Mutun 1,800 Suka Tsere Daga Gidan Kurkuku-Gwamnatin Kasar Saliyo

Mutun 1,800 Suka Tsere Daga Gidan Kurkuku-Gwamnatin Kasar Saliyo

November 28, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu

Yau Kotu Za Ta Yanke Hukunci Akan Zaben Gwamnan Jahar Ribas

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
‘Yan Sanda Sun Yi Musayar Wuta Da Barayin Daji A Zamfara

‘Yan Bindiga Dadi Sun Harbe Jami’an ‘Yan Sanda Biyu A Jahar Imo

November 28, 2023
Mutun 1,800 Suka Tsere Daga Gidan Kurkuku-Gwamnatin Kasar Saliyo
Kasashen Ketare

Mutun 1,800 Suka Tsere Daga Gidan Kurkuku-Gwamnatin Kasar Saliyo

November 28, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu
Labarai

Yau Kotu Za Ta Yanke Hukunci Akan Zaben Gwamnan Jahar Ribas

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George
Labarai

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mutun 1,800 Suka Tsere Daga Gidan Kurkuku-Gwamnatin Kasar Saliyo

Mutun 1,800 Suka Tsere Daga Gidan Kurkuku-Gwamnatin Kasar Saliyo

November 28, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu

Yau Kotu Za Ta Yanke Hukunci Akan Zaben Gwamnan Jahar Ribas

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mutun 1,800 Suka Tsere Daga Gidan Kurkuku-Gwamnatin Kasar Saliyo
  • Yau Kotu Za Ta Yanke Hukunci Akan Zaben Gwamnan Jahar Ribas
  • Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In