No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

Wani Ɗan Shekara 36 Dafet Moses yayi zargin cewa Ɗan Shekara 16 Musa Mohammed ya koya masa neman maza bayan an kama shi suna aikata lamarin a Abuja

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
June 21, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
3 0
1
Ana zargin wani Uba da yiwa ɗiyar sa mai shekaru 14 Ciki a Bayelsa

Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

RELATED POSTS

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022

Wani Ɗan Shekara 36 Dafet Moses yayi zargin cewa Ɗan Shekara 16 Musa Mohammed ya koya masa neman maza bayan an kama shi suna aikata lamarin a Abuja.

Waɗanda ake zargin an kama su ne a ranar Asabar, daga Mazauna unguwar Kubwa , Ƙaramar Hukumar Bwari.

KARANTA WANNAN LABARIN: Yayi Sauri Peter Obi zama Shugaban Ƙasa, kawai dai zai yi Suna ne yanzu — Inji Babangida Aliyu

Da yake jawabi kafin Ƴan Sanda suyi awon Gaba dashi, Moses yace “ban taɓa yin hakan ba, Musa ne yazo waje na, yace yana so na. Bana Son hakan. Shiya koya man. Nace mashi ya barni in samu kwanciyar hankali, amma sai ya riƙa gargaɗi na, dole nayi mashi biyayya.

“Tun daga lokacin, muke ta kwanciya tare. Abinda zance shine Shaidan ne ya kawo hakan, kuma na gargaɗe shi kada ya ƙara zuwa gida na.”

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Matashin ya musanta cewa shiya koya wa Moses. A cewar Muhammad, Moses ne yaci zarafin, domin sun sadu sau biyar kafin a kama su, suna aikata lamarin.

Yace “ta yaya zan koya masa. Yana faɗin abinda bashi bane ba. Kowa ne lokaci yake Son ya sadu dani, yana kaini gidan sa dake Kubwa.

“Moses ne ya koya mani, bayan ya gabatar dani ga Abokin sa, Tunde wanda ya riƙa saduwa dani shima.”

Tags: AbujaMaza.
Share2Tweet1Share
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
Labarai

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
Labarai

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau
Labarai

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu
Labarai

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United
Wasanni

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022
Next Post
Olubadan

Sarkin Ibadan ya maida jawabi, kan Allah wadai da Igboho yayi na bada Sarautu ga Ganduje, Matar shi

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal

2023: Sultan, Tambuwal Sun yi kira ga Maniyyata Aikin Hajji dasu yi addu'ar samun Shuwagabanni Nagari

Comments 1

  1. Pingback: Sarkin Ibadan ya maida jawabi, kan Allah wadai da Igboho yayi na bada Sarautu ga Ganduje, Matar shi - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Kanin Aisha Buhari Ya Sami Matsayi A Masarautar Adamawa

Kanin Aisha Buhari Ya Sami Matsayi A Masarautar Adamawa

May 8, 2022
Majalisar Dinkin Duniya Tace Mutane 15 Sun Mutu A Kokarin Yin Balaguro  Daga Libya Zuwa  Tutai

Majalisar Dinkin Duniya Tace Mutane 15 Sun Mutu A Kokarin Yin Balaguro Daga Libya Zuwa Tutai

October 12, 2021
Yanzu-Yanzu: Magoya bayan Secondus da Wike, sun toshe Sakatariyar jam’iyar PDP na Kasa

Yanzu-Yanzu: Magoya bayan Secondus da Wike, sun toshe Sakatariyar jam’iyar PDP na Kasa

August 28, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In