• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Adawar Siyasa: Shehu Sani Ya Kulle Jama’arsa Ga Bayyana Ra’ayoyin Su A Shafinsa Na Facebook.

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 3, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Adawar Siyasa: Shehu Sani Ya Kulle Jama’arsa Ga Bayyana Ra’ayoyin Su A Shafinsa Na Facebook.
2
SHARES
22
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon Sanatan kaduna ta tsakiya a majalisar dattijan Nageriya Sanata Shehu sani ya kulle bangaren bayyana ra’ayin Jama’a (Comment section) a shafin sa na Facebook tun bayan faduwarsa zabe a zaben 2019.

Sanata uba sani shine ya tika shehu sani da Kasa a zaben daya gabata na 2019, bayan wannan Lokaci ne ‘yan adawa suka cigaba da sako Sanata Shehu sani a gaba Kan rashin samun nasara a zaben, lamarin da masu hasashe da bayyana ra’ayi yasa suke ganin cewa shehun ya kulle bangaren bayyana ra’ayoyin ne a kokarinsa na gujewa CeCe kucen Jama’a Sakamakon faduwarsa zaben, wasu Kuma na ganin rashin son jama’a ne yasa Sanatan kulle account din ba tare da barin kowa ya bayyana ra’ayinsa duba da cewa ko wanne ‘dan siyasa na jama’a ne Kuma ana bukatar ya kasance mai sanin darajar Dimokuradiyya ta hanyar bawa kowa ‘yancin fadin Albarkacin bakin sa.

Shehu sani da yakasance ‘dan Jam’iyar APC kafin ya canja sheka zuwa Jam’iyar PRP biyo bayan faduwarsa zaben fidda gwani na cikin gida idan Baku manta ba dai Kafin zaben Shehu sani yasha cika baki tare da alwashin Samun nasara Kan abokin bugawarsa Sanata Uba Sani a zaben na 2019 a karkashin jam’iyar PRP.

 

Sanata Shehu sani wanda ya kwashe shekaru hudu cif-cif a majalisar dattijan Nageriya Yana wakiltar jihar Kaduna ta tsakiya, jama’a na ganin cewa babu wani abin azo a gani daya yi na aikin mazaba a yankinsa duba da yadda Sanata Uba sani yazo cikin shekaru biyu kacal Amma ya Kai cigaba Mai ‘dunbin tarin yawa a yankin na Kaduna ta tsakiya da jihar Kaduna dama Nageriya amatsayin sa na Sanata Kuma shugaban kwamitin inshora bankuna da sauran harkokin ku’di na majalisar dattijan Nageriya.

Kawo yanzu Sanatan uba sani ya Kai Kudrorin cigaban al’umma sama da guda Ashirin 20 cikin shekaru biyu 2, wanda tuni shugaban Muhammadu buhari ya saka hannu akan ‘daya daga cikin kudrin hakan ya bawa kudrin damar Zama doka a Nageriya, Bayan haka Sanatan ya kafa cibiyoyin koyon sana’o’i kala-kala tare da Samar da jari ga matasa domin samun damar dogaro da Kai hakan ya bawa sanatan damar samun Lambobin yabo kala-kala amatsayin gwarzon Sanatan taimakon Al’ummarsa a duk fa’din majalisar dattijan Nageriya.

A zaton Sanata Shehu sani na gaf da bude Sashin na bangaren bayyana ra’ayoyin jama’a a shafin sa na Facebook duba da cewa Lokacin zaben na 2023 na cigaba da karatowa Kuma zai fara neman tallafin jama’a Bayan bayyana ra’ayinsa tsayawa takarar Gwamna a jihar Kaduna.

Tags: Sanata Uba Sani
Previous Post

Kano: Sarkin Gaya ya ziyarci Gidan Gwamnati domin Godiya ga Gwamna Abdullahi Ganduje

Next Post

Kafa masana’antar sarrafa Albasa zai bunkasa darajar Albasa – Ganduje

Next Post
Kafa masana’antar sarrafa Albasa zai bunkasa darajar Albasa –  Ganduje

Kafa masana’antar sarrafa Albasa zai bunkasa darajar Albasa - Ganduje

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In