No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Wasanni

AFCON: Buhari ya gana da ƴan wasan Super Eagles ta hanyar bidiyo, ya buƙace su dasu ƙara ƙwazo

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
January 23, 2022
in Labarai, Wasanni
Reading Time: 2 mins read
0 0
1
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga ƴan wasan Super Eagles na Najeriya da su cigaba da ƙwazon da suke yi a gasar cin kofin Nahiyar Afirka da ake gudanar wa a halin yanzu.

RELATED POSTS

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

May 27, 2022
Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

May 27, 2022

Buhari yayi wannan kiran ne a ganawar da yayi da ƴan wasan ta hanyar bidiyo, gabanin fara fafatawa kashi na biyu da Tunisia a daren yau.

Super Eagles dai zata fafata da Ƙungiyar wasa ta Tunisia a filin wasa na Roumdé Adjia dake Garoua na ƙasar Cameroon, da misalin ƙarfe 8 na dare a ranar Lahadi.

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

KARANTA WANNAN LABARIN: Atiku, Sanata Lawan, Gwamna Buni, da Gwamna Masari sun Gana a Katsina

Dayake jawabi a taron da yayi da ƴan wasan ta kafar yanar gizo ta hanyar bidiyo a fadar shugaban ƙasa dake Villa, Abuja, Shugaban Ƙasar yayi jawabi ne da Kocin Augustine Eguavoen, da Kaftin Ahmed Musa, da Amaju Pinnick, da Shugaban Hukumar Kula da Ƙwallon Ƙafa, da Wakilin Najeriya a Ƙasar Kamaru, Janar Abayomi Olonisakin (mai ritaya).

Dayake kiran sunan ƴan wasa guda biyu Kelechi Iheanacho da Moses Simon a suna, Buhari ya buƙaci Super Eagles da su cigaba da sanya ƴan Najeriya cikin murna, bawai wajen samun nasara kaɗai ba, har da ɗaukar Kofin.

“Kuna sanya Najeriya alfahari, kuna samun nasara. Ku cigaba da samun nasara. Gwamnatin Tarayya na goyon bayan ku, kuma ina godiya ga dukkanin ƴan wasan. Ku cigaba da sanya Najeriya alfahari,” Mai magana da yawun Shugaban Ƙasa Femi Adesina ya naƙalto Shugaba Buhari na faɗa.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

A cewar Adesina, Shugaban Ƙasar ya kuma yabawa kyakkyawan aikin Ministan Wasanni da Cigaban Matasa Sunday Dare, inda yace Ƙasar na jinjinawa da hakan.

Tags: AFCONBuhariƳan Wasan Super Eagles.
ShareTweetShare
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023
Labarai

Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

May 27, 2022
Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano
Labarai

Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

May 27, 2022
Next Post
Jirgin Ƙasa ya murƙushe Tirela da Keke Napep a Kano

Jirgin Ƙasa ya murƙushe Tirela da Keke Napep a Kano

Shugaban Majalissar Dattawa Lawan Ya Bukaci A Binciki Kisan Direban Da Aka Yi A Yobe

Shugaban Majalissar Dattawa Lawan Ya Bukaci A Binciki Kisan Direban Da Aka Yi A Yobe

Comments 1

  1. Pingback: Jirgin Ƙasa ya murƙushe Tirela da Keke Napep a Kano - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Ana zargin Ɗan Gwamnan Bauchi da yin sama Faɗi da Naira Bilyan Ɗaya Da 200~ EFCC

February 26, 2021

Mutane da dama sun koka game da sabon ƙarin Farashin Man Fetur da gwamnatin tarayya ta yi

July 3, 2020
Gwamna Akeredolu Yana Dansa A Matsayin Daraktar Wata Hukuma

Gwamna Akeredolu Yana Dansa A Matsayin Daraktar Wata Hukuma

November 17, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
  • Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
  • Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In