No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

Afghanistan: Fashewar Wani Abu ya Jikkata Mutane 3 suna Tsaka da Sallar Juma’a

By Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
May 13, 2022
in Kasashen Ketare
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Afghanistan: Fashewar Wani Abu ya Jikkata Mutane 3 suna Tsaka da Sallar Juma’a

By Abbas Yakubu Yaura

Akalla masu ibada uku ne suka jikkata sakamakon fashewar wani abu a cikin wani masallaci a Kabul ranar Juma’a, a cewar hukumomin ‘yan sanda.

RELATED POSTS

Taliban Ta Rattaba Hannu Kan Wata Yarjejeniya Da UAE Don Gudanar Da Tashoshin Jiragen Sama Na Afganistan

Taliban Ta Rattaba Hannu Kan Wata Yarjejeniya Da UAE Don Gudanar Da Tashoshin Jiragen Sama Na Afganistan

May 24, 2022
Talauci ko Neman Sauƙi: Rahoto ya nuna ƙaruwar sayen Tsofaffin wayoyin iPhone, Samsung da Kashi 10 a Najeriya

Talauci ko Neman Sauƙi: Rahoto ya nuna ƙaruwar sayen Tsofaffin wayoyin iPhone, Samsung da Kashi 10 a Najeriya

May 24, 2022
Mutumen da yayi Safarar Matar shi don Karuwanci, ya saida Ɗan sa N600,000

Mutumen da yayi Safarar Matar shi don Karuwanci, ya saida Ɗan sa N600,000

May 20, 2022
An Nada Sheikh Mohamed Bin Zayed Sabon Shugaban Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa

An Nada Sheikh Mohamed Bin Zayed Sabon Shugaban Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa

May 14, 2022
Indiya: Wasu Iyaye Sun Shigar Da Karar Dan Su Da Matar Sa Kan Rashin Haifo Musu Jika

Indiya: Wasu Iyaye Sun Shigar Da Karar Dan Su Da Matar Sa Kan Rashin Haifo Musu Jika

May 13, 2022
Da Dumi-duminsa: Shugaban Kasar Hadaddiyar Dular Larabawa Dubai Ya Rasu

Da Dumi-duminsa: Shugaban Kasar Hadaddiyar Dular Larabawa Sheikh Khalifa bin Zayed Ya Rasu

May 13, 2022

Kakakin rundunar ‘yan sandan Kabul Khalid Zadran, ya ce an shirya fashewar ne da nufin auna masu ibada a masallacin Ayoub-e-Saber.

Da Dumi-duminsa: Shugaban Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Sheikh Khalifa Bin Zayed Ya Rasu

Ya ce adadin wadanda suka mutu ya samo asali ne daga bayanan farko kamar yadda majiyoyin cikin gida suka ce adadin wadanda abin ya shafa na iya karuwa.

Ba a samu ƙarin cikakkun bayanai ba, gami da tushen fashewar, tun da farkon faruwar lamarin.

Ana ci gaba da kai munanan hare-hare a kasar Afganistan.

Kungiyar IS ta dauki alhakin yawancin hare-haren a ke kaiwa.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

A watannin baya-bayan nan dai an kashe sama da mutane 100 a hare-haren da aka kai a Masallatai da mabiya addinai da kuma makarantu.

Wannan dai bashi ne karon farko da ake kaiwa hare hare a masallatai ana tsaka da sallar juma’a ba inda ake samun jikkatar masu ibada wanu lokacin ma harda rasa rayuka.

NAN

Tags: AfghanistanMasallaciMasu Ibada
ShareTweetShare
Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura

Related Posts

Taliban Ta Rattaba Hannu Kan Wata Yarjejeniya Da UAE Don Gudanar Da Tashoshin Jiragen Sama Na Afganistan
Kasashen Ketare

Taliban Ta Rattaba Hannu Kan Wata Yarjejeniya Da UAE Don Gudanar Da Tashoshin Jiragen Sama Na Afganistan

May 24, 2022
Talauci ko Neman Sauƙi: Rahoto ya nuna ƙaruwar sayen Tsofaffin wayoyin iPhone, Samsung da Kashi 10 a Najeriya
Labarai

Talauci ko Neman Sauƙi: Rahoto ya nuna ƙaruwar sayen Tsofaffin wayoyin iPhone, Samsung da Kashi 10 a Najeriya

May 24, 2022
Mutumen da yayi Safarar Matar shi don Karuwanci, ya saida Ɗan sa N600,000
Labarai

Mutumen da yayi Safarar Matar shi don Karuwanci, ya saida Ɗan sa N600,000

May 20, 2022
An Nada Sheikh Mohamed Bin Zayed Sabon Shugaban Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa
Kasashen Ketare

An Nada Sheikh Mohamed Bin Zayed Sabon Shugaban Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa

May 14, 2022
Indiya: Wasu Iyaye Sun Shigar Da Karar Dan Su Da Matar Sa Kan Rashin Haifo Musu Jika
Kasashen Ketare

Indiya: Wasu Iyaye Sun Shigar Da Karar Dan Su Da Matar Sa Kan Rashin Haifo Musu Jika

May 13, 2022
Da Dumi-duminsa: Shugaban Kasar Hadaddiyar Dular Larabawa Dubai Ya Rasu
Kasashen Ketare

Da Dumi-duminsa: Shugaban Kasar Hadaddiyar Dular Larabawa Sheikh Khalifa bin Zayed Ya Rasu

May 13, 2022
Next Post
Indiya: Wasu Iyaye Sun Shigar Da Karar Dan Su Da Matar Sa Kan Rashin Haifo Musu Jika

Indiya: Wasu Iyaye Sun Shigar Da Karar Dan Su Da Matar Sa Kan Rashin Haifo Musu Jika

‘Yan Sanda Uku Sun Mutu A Wani Harin Kwanton Bauna A Jihar Neja

'Yan Sanda Uku Sun Mutu A Wani Harin Kwanton Bauna A Jihar Neja

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa

YANZU-YANZU: Gwamnatin Tarayya ta sanar da ranakun hutun Easter

March 30, 2021
Hukumar Kare Hakkin Mai Siye A Kano, Ta Kama Wani Sojan Gona Mai Damfarar Jama’a

Hukumar Kare Hakkin Mai Siye A Kano, Ta Kama Wani Sojan Gona Mai Damfarar Jama’a

February 25, 2022

Matsalar tsaro: ‘Yan bindiga sun kashe ‘yan banga tare da garkuwa da wasu

July 2, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In