Aisha Bello Matawalle ta tallafawa Mata marasa karfi guda 500
Matar gwamanan Zamfara Aisha Bello Matawalle ya gabatar da kekunan dinki da injin markade kuda dari biyu da hamsin don tallafawa Mata marasa karfi guda dari biyar
KARANTA:- Yan bindiga sun hallaka wani marubuci Dan jam’iyyar APC a Ondo
Wannan nadaga cikin ayyukan da take gabatarwa ga Mata marasa karfi don rage radadin talauci dake addabar yankin
Tun lokutan baya Hajiya Amina ta kasance tana baiwa Mata tallafi hakan kuma zai cigaba kamar yadda ya gabata a yau.
Ta bayyana hakan ne a gidan gwamnatin Zamfara lokacin da take rabawa Mata kayan tallafi.
Comments 1