Wakilinmu Shu’aibu Ibrahim Gusau
JARIDAR DIMOKURADIYYA: Gwamnatin jihar Zamfara, a yau zata karbi kayan tallafi daga uwargidan shugaban kasa A’isha Buhari.
Tallafin dai ya biyo bayan irin mawuyacin halin da al’ummar jihar zamfara suka shiga na kashe-kashe da kone konen kauyuka da jihar ta tsinci kanta a ciki.
Gwamnan jihar zamfara wanda sakataren gwamnati, ya wakilta wanda shi zai karbi wannan kayayyaki
Cikin kayayyakin akwai kayan abinci da kayan Masarufi.
Ku Dakace mu