• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Akwai yiwuwar sake dawo da dokar kulle a faɗin ƙasar nan – Boss Mustapha.

abubakar by abubakar
September 22, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Adaidai lokacin da wasu jihohi su ka sake buɗe makarantun Firamare da na Sakandire, gwamnatin tarayya ta yi kira da su ƙara yin taka-tsantsan saboda kaucewa barazanar sake ɓarkewar cutar Korona.

Tuni dai aka sake buɗe makarantun a jihohin Legas, Ekiti da kuma Ogun, yayin da wasu kuma da dama su ka saka ranakun komawar.

Sai dai gwamnatin tarayya ta yi gargaɗin cewa in ba a yi aiki da lura ba, sake buɗe makarantun, dawo da sufurin jiragen ƙasa da sauran abubuwa na iya mayar da hannun agogo baya kan irin nasarorin da yanzu haka aka samu kan yaƙi da cutar.

Sakataren gwamnatin tarayya kuma shugaban kwamitin kar-ta-kwana da shugaban ƙasa ya kafa kan yaƙi da cutar, Boss Mustapha ne ya yi gargaɗin yayin jawabin kwamitin a Abuja ranar Litinin.

Ya ce a cikin kusan mako ɗayan da ya gabata, masana ilimin kimiyya na ta ƙoƙarin gano musabbabin sake samun sabbin masu kamuwa da cutar musamman a wasu ƙasashen nahiyar turai.

http://dimokuradiyya.com.ng/korona-gwamnatin-tarayya-ta-hana-jirgin-emirates-shigowa-najeriya/

A cewarsa hakan ya sa Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta fara nuna damuwarta a kai.

Mustapha ya ce hakan ne ma ya tilasta ƙasar Isra’ila sake ƙaƙaba dokar ta tsawon makonni uku, yayin da Amurka ma ke duba yiwuwar ɗaukar makamancin wannan matakin, ƙasar Sifaniya ma ta sake sakawa a birnin Madrid duk kuwa da boren ‘yan ƙasar suka yi.

“Takamaimai darasin da Najeriya za ta koya a ciki shi ne duk da irin nasarar da mu ka samu, akwai buƙatar ƙara yin taka-tsantsan, mun buɗe tare da sassauta abubuwa da dama,” inji Mustapha.

Ya ce kiran ya zama wajibi ne la’kari da yadda a yanzu mutane ke shakulatin-ɓangaro da dokokin kiyaye yaɗuwar cutar kamar sanya takunkumi, bayar da tazara da dai sauransu.

Rahotanni dai na nuna cewa jihohi da dama na sake buɗe makarantun duk kuwa da shawarar da ake basu, ciki har da ta masana harkar lafiya kan fargabar sake barkewar cutar musamman a makarantun gwamnati saboda ƙarancin kayayyakin kariya.

Tags: Boss MustaphaCoronaCorona VirusCOVID19FiramareGwamnatin tarayyaKoronaLafiya jariMakarantun gwamnatiMatakan kariyaSakandire
Previous Post

Nan ba da jimawa ba za a dawo gabatar da Umara – Cewar ƙasar Saudiyya.

Next Post

Bikin Buɗe Sabuwar Gasa Mai Taken Hon. Bala Dawaki

Next Post

Bikin Buɗe Sabuwar Gasa Mai Taken Hon. Bala Dawaki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In