No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Addini

Allahu Akbar: Bayan ya furta kalmar Shahada, Alhaji daga Jahar Gombe ya rasu a Saudiyya

Wani shaidar gani da ido yace Malamin Musuluncin saida ya furta kalmar Laila-illa-Allahu kafin ya rasu.

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
July 15, 2022
in Addini, Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
Saudiyya

Saudiyya

Wani Alhaji daga Jahar Gombe ya rasu a Saudiyya, Bayan ya furta kalmar Shahada

RELATED POSTS

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022

Wani Alhaji daga Gombe kuma Malami a Jami’ar Jahar Dr Abdulrahman Mai Gona ya rasu a ranar Alhamis a Ƙasar Saudi Arabia.

Da yake sanar da mutuwar Alhajin a cikin wata sanarwa daga Shugaban Hukumar Kyautata Jindaɗin Alhazai ta Jahar Gombe, daga Shugabar Kula da Kafafen Yaɗa Labaru Hauwa Muhammad, yace Alhajin ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya.

Saudiyya
Saudiyya

KARANTA WANNAN LABARIN: Takarar Tinubu-Shettima, yunƙuri ne na Musuluntar da Najeriya — Inji Matasan CAN

Mai Gona, Malami a Sashen koyar da ilmin Addinin Musulunci, yana daya daga cikin mamban Hukumar Gudanarwa na Gwamna Muhammadu Yahaya domin kaisu ƙasa mai tsarki.

Ya bayyana cewa Marigayin ya rasu bayan rashin lafiya, kuma za’a binne shi kamar yadda Addinin Musulunci ya tanada.

“Mutuwar Alhaji Dr Abdulrahman Umar Mai Gona ya faru ne a yau (Alhamis) a Saudiyya bayan gajeruwar rashin lafiya. Gona yana ɗaya daga cikin sababbin wanda aka naɗa a Hukumar Gudanarwa na Hukumar Kula da Kyautata Jindaɗin Alhazai ta Jahar Gombe, da Gwamnan Jahar Gombe Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“ya kasance malami a sashen kula da ilmin Addinin Musulunci, Jami’ar Jahar Gombe. Hukumar na bakin ƙoƙari domin tabbatar da an rufe shi kamar yadda musulunci ya tanada. Allah ya jikansa sa, ameen,” Inji Sanarwa.

Shugaban Hukumar Kyautata Jindaɗin Alhazai na Ɓangaren Lafiya Dr. Usman Shuaibu Galadima wanda aya tabbatar da faruwar lamarin yace Mai Gona an kawo da misalin ƙarfe 1 inda yayi saurin bashi kulawa.

A cewar sa, lamarin yayi ƙamari, dandanan rashin lafiyar tayi nisa,daganan ya rasu.

Galadima yace ya ziyarci Asibitin kuma an bashi magani akan wata cutar daban.

Wani shaidar gani da ido yace Malamin Musuluncin saida ya furta kalmar Laila-illa-Allahu kafin ya rasu.

An kai gawar sa a Masallacin Harami domin yi mashi Jana’iza.

Mai Gona shine Alhaji na uku da ya rasu daga cikin Alhazan Najeriya.

Tags: GombeKalmar Shahada.Saudiyya
ShareTweetShare
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
Labarai

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari
Labarai

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar
Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine
Kasashen Ketare

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu
Labarai

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal
Labarai

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022
Next Post
Gwamna Zulum Ya Baiwa ‘Yan Sandan Borno Gidaje 259, Da Naira Miliyan 110

Gwamna Zulum Ya Baiwa ‘Yan Sandan Borno Gidaje 259, Da Naira Miliyan 110

Ka Dawo Da Najeriya Yadda Ka Same Ta, Kafin Ka Tafi Daura – Sakon Wani Dan Fafutuka Ga Buhari

Ka Dawo Da Najeriya Yadda Ka Same Ta, Kafin Ka Tafi Daura - Sakon Wani Dan Fafutuka Ga Buhari

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Zuwa 2025; Najeriya Za Ta Kasance Cikin Ƙasashe Masu Ƙarfin Tattalin Arziƙin Duniya

Zuwa 2025; Najeriya Za Ta Kasance Cikin Ƙasashe Masu Ƙarfin Tattalin Arziƙin Duniya

July 1, 2022

Darajar Man Fetur Ya Yi Mummunar Faduwa A Kasuwar Duniya

April 20, 2020

A cikin shekaru 13 Najeriya ta kashe $6.2 Biliyan don magance mutane miliyan 1 dake da HIV

June 24, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    920 shares
    Share 368 Tweet 230
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    693 shares
    Share 277 Tweet 173
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
  • Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari
  • Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In