• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Uncategorized

Al’ummar Akwa Ibom Sun Yi Zargin An Tafka Magudi A Wajen Biyan Diyya,Sun Kai Koken Su Ga Gwamnati

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 1, 2021
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
Al’ummar Akwa Ibom Sun Yi Zargin An Tafka Magudi A Wajen Biyan Diyya,Sun Kai Koken Su Ga Gwamnati
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Al’ummar Ibiaku Issiet da ke karamar hukumar Uruan a jihar Akwa Ibom sun rubutawa gwamnatin jihar wasika bisa zargin da suke na tafka magudin da aka yi na biyan diyya a gidan Luxury Estate na Dakkada.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa Gwamnatin jihar ta mallaki yankin dake kusa da titin filin jirgin sama, Uyo daga al’umma domin gina wannan fili da makudan kudade daga cikin Naira miliyan 420 da aka riga aka biya a matsayin diyya.

Sai dai a wata takardar koke ga gwamnatin jihar ta hannun kwamishinan filaye da albarkatun ruwa, wanda wakilinmu ya samu kwafinsa a ranar Lahadin data gabata, al’ummar yankin sun bukaci a dakatar da biyan wasu kudade, bisa zargin wasu mutane kalilan ne suka yi amfani da kudaden.

Masu shigar da kara sun yi kira ga gwamnatin jihar data sake duba jerin sunayen kafin a fara biyan su, inda suka kara da cewa ba zai taba yiwuwa sunan mutum daya ya bayyana fiye da sau 132 a jerin mutane kusan guda dubu 5,625 ba.

Cif Effiong Udo, Mista Inyang Injang da Mrs Iniobong Oton ne suka sanya hannu kan takardar koken na dangin Nung Iko-Udo.

Mista Emmanuel Okon, Mista Usen Okon da Miss Arit Okon sun sanya hannu ga dangin Abak yayin da Mista Effiong Idiong da Mista Eno Idiong suka sanya hannu ga dangin Ikot Obio Etit.

“Ko da duban jerin sunayen za a iya bayyana munanan ikirari na Cif William Etim wanda sunansa ya bayyana har sau 106,da Bassey Etim shima sau 132 da Placid Etim sau 48. “Babban abin mamakin shi ne wadannan mutane da aka gano da kuma danginsu na Ekpuk (iyalinsu) basu da wani katafaren fili a yankin da ake biyan diyyar kudin.”

Da yake mayar da martani, wani tsohon dan majalisar wakilai kuma daya daga cikin wadanda ake tuhuma, Bassey Etim, yace diyyar ba wai don a biya su ne ba, sai dai ga iyalai da suke da filaye a yankin da abin ya shafa.sannan yace, “Idan gwamnati ta aika diyya, ba wai kawai ta aika kudi don mutane suje su raba wa kowa da kowa a kauyen ba. Ana bãyar da shi ga wadanda abin yashafa a cikin ƙasa.

“Ina da fili mai girman gaske wanda gwamnati bata biya ni ba, shi yasa ni kaina ban karbi ko kwabo daga cikin kudin ba a cewar sa.

Tags: Akwa IbonAl'ummarbiyan Diyya
Previous Post

Dalilin da yasa Na Ziyarci Shugaba Buhari~ Inji Tunubu

Next Post

Yan bindiga sun hallaka Wani Fasto a Aladja na jihar Delta

Next Post
Yan bindiga sun hallaka Wani Fasto a Aladja na jihar Delta

Yan bindiga sun hallaka Wani Fasto a Aladja na jihar Delta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In