No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Ambaliyan Ruwa: Buhari ya jajantawa Takwarar shi na Jamhoriyar Niger

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
August 14, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Ambaliyan Ruwa: Buhari ya jajantawa Takwarar shi na Jamhoriyar Niger

RELATED POSTS

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

June 24, 2022
Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

June 24, 2022

A jiya Juma’a ce, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika ta’aziyar jajansa ga gwamnatin takwarar shi na Jamhoriyar Niger Mohammed Bazou, al’umar kasar, bisa ambaliyar ruwa da ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama, da kuma lalata gidaje.

Sakwan ta’aziyyar Buhari na zuwa ne a cikin wata sanar wa da babban Mai taimmakami shi a kan kafofin yada labarai Garba Shehu ya fitar, inda ya sanya mata lakabi da ” Ta’aziyar Shugaba Buhari, na asarar da a ka yi a Jamhoriyar Niger, sanadiyar ambaliyan ruwan sama”

Shugaban kasa Buhari, Wanda ya ce, asarar da aka tabka a Jamboriyar Niger cikin kwanaki biyu, tabbas abun damuwane matuka, inda kuma ya jajanta musu sanadiyar ruwan sama kaman da bakin kwarya da aka samu, a awasu yankuna na kasar.

KARANTA WANNAN LABARIN: Gwamna Ganduje ya bude wa Matar shi Ofishi, don inganta mata

Ya yi nuni da cewa, irin wannan iftila’i na nuna alamu ne na sauyin yanayi da aka samu a wasu kasashen duniya baki daya, da ya hadar da Nigeria, Wanda ta ke bakin kokarin ta, na ganin ta samar da wasu matakai da zasu taimaka wajan kare afkuwar lamarin.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

A karshe shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi wa wadanda su ka mutu a jamhoriyar Niger, sanadiyar ambaliyan ruwan addu’a Allah ya jikan su, da kuma fatan Allah ya bai wa iyalan su hakurin rashin da su ka yi.

Tags: Shugaban Kasa Buhari
ShareTweetShare
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
Labarai

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60
Labarai

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15
Labarai

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas
Labarai

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja
Labarai

Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

June 24, 2022
Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi
Labarai

Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

June 24, 2022
Next Post
Yanzu-Yanzu: Yan bindiga sun saki Shugaban jam’iyar APC a Niger

Yanzu-Yanzu: Yan bindiga sun saki Shugaban jam'iyar APC a Niger

Tinubu ya yaba wa Buhari, kan ziyarar da ya kai mashi

Tinubu ya yaba wa Buhari, kan ziyarar da ya kai mashi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Farfaganda Ce Zancen Boko Haram Cewa Sune Suka Harbo Jirginmu, Inji Rundunar Sojin Nijeriya

April 3, 2021
Gwamnatin Tarayya ce ta roke mu muka janye yajin aiki: In Ji NLC

Gwamnatin Tarayya ce ta roke mu muka janye yajin aiki: In Ji NLC

May 19, 2021

Antoine Griezmann Zai Bar Kungiyar Atletico Madrid

May 15, 2019

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    15 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    689 shares
    Share 276 Tweet 172
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    39 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Jam’iyyar PDP Ta Musanta Shirin Shirya Zanga-zanga Da Sunan APC
  • Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
  • Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In