• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
March 20, 2023
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
5 0
0
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu
7
SHARES
62
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Akalla jami’an ‘yan sanda biyu ne aka tabbatar da mutuwar su a wata arangama tsakanin Yan sanda da jami’an sojin Najeriya a jihar Taraba.

Sojoji sun kutsa cikin hedikwatar ‘yan sandan domin ramuwar gayya kan zargin daba wa jami’insu wuka da ‘yan sanda suka yi tare da harbin ‘yan sanda kusan uku.

KARANTA WANNAN LABARIN: Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

Shaidun gani da ido a wurin da lamarin ya faru sun ce sojojin sun fito ne daga titin da ke zuwa hedikwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), wurin da ake gudanar da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Taraba, inda suka fara harbe-harbe tare da fasa tayoyin motoci.

Da ganin arangamar, jami’an ‘yan sandan da ke bakin aiki sun yi ta harbi sama.

“Ina sayar da abinci a nan hedkwatar ‘yan sanda, sai kwatsam muka ga sojoji sun fara harbe-harbe, sai muka gudu don ceton rayukan mu,” in ji magidancin mai suna Punarimam Ibrahim.

“Mun ga wani jami’in dan sanda a cikin cikin jini. Ban sani ba ko zai tsira ko a’a. Ban yi tsammanin zan tsira daga wannan lamari ba; Na ji rauni.”

Gidan Talabijin na Channels ya tattaro cewa an harbi motocin da suka hada da ayarin kwamishinan ‘yan sandan tare da tarwatsa su a harabar hedikwatar ‘yan sanda da ke Jalingo.

A lokacin da suka kai ziyara hedikwatar ‘yan sandan, an ga harsasai, da fasassun tayoyi, da lalatattun motoci tare da jami’an ‘yan sanda saboda fargabar abin da ya same su daga rundunar sojojin Nijeriya.

Da aka tuntubi jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, Abdullahi Usman, ya shaidawa majiyar Dinokuradiyya cewa an kashe jami’an rundunar biyu tare da jikkata wasu da dama.

A wani labari kuma, Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya kori mambobin wasu hukumomi mallakar jihar, da kwamitoci da ko’odinetocin cibiyoyi 64 na jihar.

An umurci mutanen da abin ya shafa da su mika dukkan kadarorin gwamnati da suka hada da motocinsu na hukuma da ke hannunsu a yau ko kuma kafin rufe ofishi a ranar Litinin din nan

Tags: yan sanda
Previous Post

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

Next Post

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

Next Post
Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
Labarai

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a
Labarai

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
Labarai

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
  • ‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara
  • NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In