• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

An Bukaci jami’an Yan Sanda a Zamfara da su kara taka tsantsan – CP

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
November 11, 2021
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
An Bukaci jami’an Yan Sanda a Zamfara da su kara taka tsantsan – CP
1
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A wani yunƙuri na ƙarfafa ƙarfin aiki ga jami’an tsaro na ‘yan sanda da ke shiga wurare daban daban domin gudanar da ayyuka a faɗin jihar, a jiya Laraba Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara CP Ayuba N. Elkanah psc+ ya fara ziyarar gani da ido zuwa wuraren da aka tura jami’an ‘yan sanda da ke aiki da rundunar Operation Puff Adder a yankin Gusau zuwa Mayanci zuwa Maradun da Talata Mafara da Bakura.

Makasudin ziyarar shi ne don tantance iya aiki da kuma yin gyare-gyaren da ya dace wanda zai inganta aikin jami’an.

A yayin ziyarar aikin, Kwamishinan ‘yan sandan ya umarci jami’an da su kasance masu kwarewa a cikin ayyukansu. Ya kuma bukace su da su kula da lafiyarsu da muhimmanci sosai domin a samar wa al’umma kariya daga ayyukan ‘yan fashi da makami da sauran miyagun laifuka.

Mai magana da yawun Rundunar SP Muhammad Shehu cikin wata sanarwa da ya aikowa da jaridar Dimokuraɗiyya ya bayyana cewa Kwamishinan ‘yan sandan ya kuma yaba da jajircewar jami’an ‘yan sandan. Inda kuma ya umarce su da su ci gaba da zama jakadu nagari, ta hanyar aiki tukuru da jajircewa wajen gudanar da ayyukansu, tare da inganta hadin gwiwarsu da sauran jami’an tsaro da sauran al’ummomin da suka karbi bakuncinsu.

Kwamishinan ya tabbatar musu da cewa Sufeto Janar na ‘yan sanda IGP Alkali Usman Baba psc+, NPM, fdc yana sane da jajircewarsu wajen gudanar da ayyukan yaki da masu aikata laifuka, ya kuma yi kira gare su da su ci gaba da gudanar da ayyukansu yayin da Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, da tawagarsa ke ci gaba da aiki tukuru domin tabbatar da tsaro a yankin.

Tags: GusauOperationTalata Mafarayan sandaZamfara
Previous Post

Kwalejin Jihar Kwara Ta Kori Dalibai 29, Bisa Magudin Jarabawa

Next Post

Jigawa: NSCDC ta gudanar da Gwajin ƙwaƙwalwa ga jami’anta

Next Post
Jigawa: NSCDC ta gudanar da Gwajin ƙwaƙwalwa ga jami’anta

Jigawa: NSCDC ta gudanar da Gwajin ƙwaƙwalwa ga jami'anta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In