inec

An Fara Bayyana Sakamakon Zaben Gwamna A Kogi

Ya zuwa hada wannan rahoto jam’iyyar APC na da kuri’a 209, 073 yayin da PDP ke da kuri’a 35, 835. Ita kuma SDP na da kuri’a , 1571.

A kananan hukumomi kuwa, APC ta lashe kananan hukumomi hudu, a yayin da PDP ta lashe Biyu, su kuma SDP ba su da ko karamar hukuma daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *