No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Rahotanni

An Harɓe Mutane 6 A Shingen Ƴan sandan Nijeriya

surajo by surajo
March 3, 2021
in Rahotanni
Reading Time: 3 mins read
0 0
0

Mutane shida da ake fargabar sun mutu a wani harin da aka kai cikin dare a shingen binciken ‘yan sandan Jihar Koros Riba sun rigamu Gidan Gaskiya.

RELATED POSTS

Rahoto: Kasuwar Masu Kaji A Kano Ta Bude, Yayin Da Masu Tumakai Ke Ci Gaba Da Tagumi

Rahoto: Kasuwar Masu Kaji A Kano Ta Bude, Yayin Da Masu Tumakai Ke Ci Gaba Da Tagumi

July 8, 2022
Kano: An Samu Matsaya Kan Rufe Dam Ɗin Tiga, Tsawon Watanni 5.

Kano: An Samu Matsaya Kan Rufe Dam Ɗin Tiga, Tsawon Watanni 5.

September 9, 2021
Kano: Rundunar Kungiyar Sintiri Ta Bijilanti Ta Kama Wasu Matasa A Tashar Yan Kaba.

Kano: Rundunar Kungiyar Sintiri Ta Bijilanti Ta Kama Wasu Matasa A Tashar Yan Kaba.

September 2, 2021
Kano; Matar Da Ake Zargi Da Satar Jarirai a Asibiti Tayi Bayani Dalla-Dalla.

Kano; Matar Da Ake Zargi Da Satar Jarirai a Asibiti Tayi Bayani Dalla-Dalla.

September 1, 2021
Kano:Al’ummar Ƙaramar Hukumar Garko Sun Ɓukaci Gwamnatin Kano Data Ɗaga Likkafar Asibitin Garko.

Kano:Al’ummar Ƙaramar Hukumar Garko Sun Ɓukaci Gwamnatin Kano Data Ɗaga Likkafar Asibitin Garko.

August 29, 2021
KANO: Masarautar Gaya ta yi kira ga Al’umma da su baiwa Jami’an katin zaɓe Haɗin kai.

KANO: Masarautar Gaya ta yi kira ga Al’umma da su baiwa Jami’an katin zaɓe Haɗin kai.

August 27, 2021

Kimanin ƴan sanda shida da soja ɗaya ake tsammani wasu gungun ƴan bindiga da ba a san ko su wane ne ba suka kashe waɗanda suka kai hari kan wasu shingen binciken ababen hawa a gefen Obubra na babbar hanyar Calabar-Ikom a daren Talata.

Jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda, ASP Irene Ugbo ya tabbatar da faruwar lamarin amma ya yi ikirarin cewa’ yan sanda biyu da soja daya ne suka ji rauni.

Ta ce an sake aiwatar da tsaro a yankin kuma akwai farauta Ta musamman da suka tura jami’an su kan maharan wadanda daga baya suka yi watsi da motarsu suka gudu zuwa daji lokacin da suke artabun musayar wuta da jami’an mu, Inji shi.

Kakakin rundunar ‘yan sandar ya kuma yi ikirarin cewa bindigogin yan sanda biyu ne maharan suka tafi da su.

Majiyoyi a karamar hukumar Obubra sun bayyana cewa lamarin ya faru ne “da misalin karfe 11 na daren ranar Talata tare da Ofotura inda aka harbe jami’ai 2 aka kuma kashe wasu jami’ai 4 su ma a filin binciken na Oyadama.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

An yi amannar cewa maharan sun fara ne daga yankin Nko na babbar hanyar da ke kan shingen bincike zuwa cikin Obubra. Maharan sun zo ne cikin wata motar kasuwanci da ake zargin an kwace ta ne don yin aikin kuma an watsar da ita a shingen binciken yayin da sukaji wuta daga jami’an mu wanda hakan ya Tilasta musu guduwa cikin Daji, Inji shi.

Jaridar The Nation ta kara da cewa maharan sun kai hari har zuwa shingayen bincike uku a kan babbar hanya kafin su hadu da shingen binciken da Sojojin suka kafa.

“Sojojin ne suka fi karfin su kuma suka gudu zuwa cikin daji. Wani Soja daya ne ya ji mummunan rauni kuma ake tsammanin ya mutu amma an kashe ’yan sanda hudu, an dauki bindigoginsu kuma da yawa daga cikinsu da suka samu raunuka na karbar kulawar likita a safiyar yau, kamar yadda majiyarmu ta ce.

Wannan harin na zuwa ne kusan mako guda bayan wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun harbe wasu’ yan sanda hudu a wani shingen binciken ababan hawa da ke kan hanyar Idundu a wajen karamar hukumar Calabar.

Bayan harin da aka kaiwa ‘yan sanda hudu a Idundu, Kwamishinan’ yan sanda CP Sikiru Akande ya lura cewa manufar ita ce rage kokarin ‘yan sanda amma maharan ba za su yi nasara ba. “Za mu mayar da martani. Kuma za mu kama dukkan su, Inji shi.

Ya zuwa lokacin Haɗa wannan rahoton, rundunar ‘yan sanda tare da jami’an tsaro na farautar waɗannan Miyagu a cikin daji da kuma yankin Obubra inda maharan suka gudu zuwa can.

Tags: MutuwaNijeriyaƳan ta'adda
ShareTweetShare
surajo

surajo

Related Posts

Rahoto: Kasuwar Masu Kaji A Kano Ta Bude, Yayin Da Masu Tumakai Ke Ci Gaba Da Tagumi
Labarai

Rahoto: Kasuwar Masu Kaji A Kano Ta Bude, Yayin Da Masu Tumakai Ke Ci Gaba Da Tagumi

July 8, 2022
Kano: An Samu Matsaya Kan Rufe Dam Ɗin Tiga, Tsawon Watanni 5.
Rahotanni

Kano: An Samu Matsaya Kan Rufe Dam Ɗin Tiga, Tsawon Watanni 5.

September 9, 2021
Kano: Rundunar Kungiyar Sintiri Ta Bijilanti Ta Kama Wasu Matasa A Tashar Yan Kaba.
Rahotanni

Kano: Rundunar Kungiyar Sintiri Ta Bijilanti Ta Kama Wasu Matasa A Tashar Yan Kaba.

September 2, 2021
Kano; Matar Da Ake Zargi Da Satar Jarirai a Asibiti Tayi Bayani Dalla-Dalla.
Rahotanni

Kano; Matar Da Ake Zargi Da Satar Jarirai a Asibiti Tayi Bayani Dalla-Dalla.

September 1, 2021
Kano:Al’ummar Ƙaramar Hukumar Garko Sun Ɓukaci Gwamnatin Kano Data Ɗaga Likkafar Asibitin Garko.
Rahotanni

Kano:Al’ummar Ƙaramar Hukumar Garko Sun Ɓukaci Gwamnatin Kano Data Ɗaga Likkafar Asibitin Garko.

August 29, 2021
KANO: Masarautar Gaya ta yi kira ga Al’umma da su baiwa Jami’an katin zaɓe Haɗin kai.
Rahotanni

KANO: Masarautar Gaya ta yi kira ga Al’umma da su baiwa Jami’an katin zaɓe Haɗin kai.

August 27, 2021
Next Post

Ƴan Bindiga Sun Farwa Fasinjoji sun kashe Mutum Ɗaya A Osun

Senegal Ta Karbi Rigakafin Korona Dubu Dari Uku

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Hotunan motoci da babura da kekuna Wanda gwamnan neja ya baiwa Yan Sakai

June 16, 2021
An Tsare Mutumin  Da Ya Amsa Laifin Kashe Mahaifiyarsa Da Sanda, Ya Jefar Da Gawarta A Cikin Daji

An Tsare Mutumin Da Ya Amsa Laifin Kashe Mahaifiyarsa Da Sanda, Ya Jefar Da Gawarta A Cikin Daji

January 20, 2022
Dalilin Da Za Su Sa In Zaɓi Shugaban Ƙasa

Dalilin Da Za Su Sa In Zaɓi Shugaban Ƙasa

July 24, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
  • Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In