• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Bidiyo

An Kama Wani Mutum Da kokon Kan Mutum A Osun – ‘Yan Sanda

Rundunar yan sanda ta kama wani mutum da kokan kan wata mata a jihar osun.....

Nura Ahmad Hassan by Nura Ahmad Hassan
September 19, 2022
in Bidiyo, Labarai, Tsaro
Reading Time: 1 min read
1 0
1
An Kama Wani Mutum Da kokon Kan Mutum A Osun – ‘Yan Sanda
2
SHARES
17
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta kama wani matashi dan shekara 28 mai suna Ismail Adewuyi, da aka same shi da kan wata mata da kuma hanji a yankin Ede da ke jihar.

Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Yemisi Opalola ta bayyana haka a Osogbo inda ya kara da cewa, an kama wanda ake zargi da aikata tsafi a ranar Asabar a hannun wani dan kungiyar mafarauta ta Najeriya, Isa Usman, wanda ya kai shi wurin ‘yan sanda.

 

KARANTA KUMA: Yan Sanda Sun Kama Mutane Uku Da Kokon Kan Mutum

Ta kara da cewa mafaraucin ya kama Adewuyi a kusa da wata makabarta.

Kamfanin dillacin labarai na kasa NAN ya rawaito cewa, Opalola ta kuma bayyana cewa ‘yan sanda sun fara yiwa wanda ake zargin tambayoyi. (NAN)

A wani labarin kuma: Gwamnonin Arewa Maso Gabas Sun Bukaci FG Ta Gaggauta Aiwatar Da Aiki Mambilla

Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabas (NEGF) ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta aiwatar da aikin samar da wutar lantarki na Mambilla a jihar Taraba.

Sun yi wannan kiran ne a cikin wata sanarwar da suka fitar a karshen taron su na bakwai da suka gudanar a karshen mako a gidan gwamnatin Gombe a jihar.

 

Previous Post

Gwamnonin Arewa Maso Gabas Sun Bukaci FG Ta Gaggauta Aiwatar Da Aiki Mambilla

Next Post

Majalisar Wakilai Za Ta Gana Da Masu Ruwa Da Tsaki Da Shugabannin ASUU

Next Post
Majalisar Wakilai Za Ta Gana Da Masu Ruwa Da Tsaki Da Shugabannin ASUU

Majalisar Wakilai Za Ta Gana Da Masu Ruwa Da Tsaki Da Shugabannin ASUU

Comments 1

  1. Pingback: Majalisar Wakilai Za Ta Gana Da Masu Ruwa Da Tsaki Da Shugabannin ASUU - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

October 4, 2023
Osun 2022: Jam’iyyar NNPP Ba Ta  Kawance Da Kowace Jam’iyya – Odeyemi

Dan Takarar Gwamna da Jam’iyyar NNPP za su Daukaka Kara Kan Hukuncin Kotun Zabe

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar
Labarai

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft
Labarai

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu
Labarai

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa
  • Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya
  • Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In