• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, September 26, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

An Samu Mutum Na Farko Da Korona Ta Kashe A Madagaska

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 18, 2020
in Kasashen Ketare, Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A Madagaska, an samu mutun na farko da ya mutu a sakamakon cutar Covid 19, kusan watanni uku bayan bullar cutar a kasar inda kawo yanzu ta harbi mutane 304.

Hukumar yaki da annobar Corona a kasar Madagaska ta ce mutumin farkon da cutar corona ta kashe a kasar wani mutum ne dan shekaru 57 da ake aikin gadi a gidan asibiti na garin Toamasina da ke a gabashin kasar. Kuma ya rasu ne a yammacin ranar Asabar da cutar ta Covid 19 baya ga fama da ciwon siga da na hawan jini da yake yi.

Ya zuwa wannan Lahadi dai mutane 304 ne suka harbu da cutar ta Covid 19 a kasar ta Madagaska wacce ta kasance a kanun labarun kafafan duniya bayan da ta kaddamar da wani maganin gargajiya na yaki da cutar ta Covid 19 wanda aka sarrafa da kunnuwan itaciyar tazargade ko kuma Artemesia a Turance, maganin da amma Hukumar lafiya ta Duniya ta yi gargadi shugabannin Afirka kan amfani da shi tana mai cewa ba a gudanar da gwajin kimiyya na tabbatar da ingancinsa ba.

-DW Hausa

Previous Post

Kuskure Ne Hana Kwararru Su Yi Gwajin Korona A Kogi Da Kuros Ribas – Likitoci

Next Post

Duk Da Tsawaita Dokar Kulle A Kano, Ganduje Ya Bada Damar Sallar Idi

Next Post

Duk Da Tsawaita Dokar Kulle A Kano, Ganduje Ya Bada Damar Sallar Idi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2705 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2411 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2198 shares
    Share 879 Tweet 550
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2078 shares
    Share 831 Tweet 520
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1503 shares
    Share 601 Tweet 376
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi
Rikicin Duniya

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN
Labarai

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal
Labarai

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki
  • Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN
  • Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In