An sanar da hutu a Ebonyi don jimamin mutuwar wani kwamishina
Jaridar pmnews ta wallafa Dave Umahi gwamanan Ebonyi ya sanar da hutu ranar 23 ga wannan watan don jimamin mutuwar kwamishina Mr. Fedelis Nweze.
Umahi ya bayyana hakane lokacin da yake sanar da mutuwar kwamishina bayan gajeruwar jinya da yayi saka makon hatsari da ya samu a ranar 29 ga watan Yuni.
KARANTA:- Yan majalissun Arewa na tattaunawa don magance matsalar tsaro a yankin
Gwamanan ya bada umarnin cewa duk wani kasuwa da ofisoshi dasu rufe har zuwa 26 ga wannan watan.
Kungiyar kiristo ta Najeriya tace zata hada addu’oi da yin azumi a kwanaki hudu da za’ai na jimamin.
Yace Mun gabatar da addu’oi ga iyalan sa da ayyukan da ya gabatar a shekaru shida a matsayin sa na ciyaman
Ya kwatanta Nweze a matsayin wani kin ginshiki a mulkinsa Kuma jinsa yake kamar wani Dan uwansa ne.
Ya mutu ne a ranar 21 ga watannan a Asibitin Turkish dake Abuja.
Yace a ranar Lahadi ne 19 ga wata misalin karfe 7. Na yamma cikin natsuwa sai motarsa da banki wani gurin da ake aje Motoci dake a Obinagu a Jihar.
Umahi ya cigaba da bayyana cewa ya samu rauni a wuyan sa sannan da cikin sa da suran jikin sa inda ya sanya dole aka kaishi Asibitin Turkish.
Yace na umarci likita na da saura dasu je don ceto ran sa inda suka gano bell ya rugaya ya bata masa hanjin cikin sa.