• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

An Shawarci Sabon Gwamnan Bayelsa Na APC

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
November 18, 2019
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Jam’iyyar APC reshen Birtaniya sun nemi zababben gwamnan jihar Bayelsa a karkashin jam’iyyar APC din, David Lyon da ya dubi nasarar da ya samu wajen lashe zaben gwamnan jihar a matsayin wani nauyi na yiwa al’umma aiki.

Ade Omole, shugaban jam’iyyar reshen, shi ne ya bayyana hakan a yayin zantawarsa da manema labarai a ranar Litinin a Abuja a lokacin da yake bayyana ra’ayinsa kan nasarar da jam’iyyar ta samu a Bayelsa.

Ya bayyana nasarar da APC ta samu a matsayin yadda masu zabe suka amshi jam’iyyar ba tare da nuna bangarenci ba.

A cewarsa, nasarar da David Lyon ya samu bayan PDP ta kwashe shekara 20 tana mulkin jihar, ya karyata batun cewa ba a san jam’iyyar APC a wadansu sassan kasarnan ba.

Rahotanni sun bayyana cewa INEC ta bayyana cewa dan takarar APC wato Davi Lyon ya samu kuri’a 352,552 yayin da dan takarar PDP wato Duoye Diri ya samu kuri’a 143,172.

Previous Post

Wata Jami’a Ta Dakatar Da Dalibai 6 Bisa Zargin Lakadawa Daliba Duka

Next Post

Ingila Ta Samu Nasarar Zuwa Gasar Turai Na 2020

Next Post

Ingila Ta Samu Nasarar Zuwa Gasar Turai Na 2020

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

June 5, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
Labarai

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari
Labarai

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
  • Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki
  • Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In