• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, November 28, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

An Tsinci Hannayen Mace A Jakar Wani Farfesa A Rasha

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
November 11, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Bbc Hausa ta labarto cewa; Lauyoyi a Rasha sun ce wani sanannen farfesa masanin tarihi a kasar ya tabbatar da zargin da ake masa na kashe masoyiyarsa – kuma tsohuwar dalibarsa, bayan da aka kama shi a wani rafi dauke da wata jaka da ta kunshi hannuwan marigayiyar.

Kafafen yada labarai sun ce an kama farfesan ne mai suna Oleg Sokolov, mai shekara 63 a cikin rafi dauke da jakkar mai kunshe da wasu sassa na jikin tsohuwar budurwar tasa, inda ya je domin jefarwa.

Daga nan ne sai ‘yan sanda suka gano ragowar gangar jikin marigayiyar mai suna Anastasia Yeshchenko, a gidansa.

Farfesa Sokolov mutum ne da ya shahara, har ma ya samu lambar yabo ta Légion d’Honneur ta kasar Faransa.

“Ya amsa laifinsa,” in ji lauyansa mai suna Alexander Pochuyev. Ya kuma ce farfesan ya yi nadamar abin da ya aikata, inda yanzu yake bai wa masu bincike hadin kai.

Rahotanni sun ce farfesan ya shaida wa ‘yan sanda cewa shi ne ya kashe matar bayan wani sabani da ya shiga tsakanin su, inda ya fille mata kai da hannuwa, da kuma kafafunta.

An ce ya shirya cewa shi ma zai kashe kansa ne bayan ya batar da gawar tata baki daya.

Lauyansa ya ce yana iya yiwuwa farfesan na fama ne da damuwa, kasancewar yana karbar maganin cutar sanyin jiki daga asibiti.

Farfesan masanin tarihi ya rubuta litattafai da dama, inda shi da tsohuwar budurwar tasa suka hada hannu wajen rubuta wasu daga cikinsu.

Shi da marigayiyar masana ne na tarihin kasar Faransa, inda sau da dama sukan sa dadaddun kaya irin na tarihi.

Dalibansa sun bayyana shi a matsayin mai hazaka.

Previous Post

Kalaman Sarki Sanusi Sun Janyo Ce-Ce-Ku-Ce

Next Post

Zamu Hana Marasa Lafiya Zuwa Hajji Daga Jihar Kwara- Hukumomi

Next Post

Zamu Hana Marasa Lafiya Zuwa Hajji Daga Jihar Kwara- Hukumomi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2746 shares
    Share 1098 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2438 shares
    Share 975 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2223 shares
    Share 889 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2142 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1525 shares
    Share 610 Tweet 381
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
‘Yan Sanda Sun Yi Musayar Wuta Da Barayin Daji A Zamfara

‘Yan Bindiga Dadi Sun Harbe Jami’an ‘Yan Sanda Biyu A Jahar Imo

November 28, 2023
Gwamnatin Nijeriya Ta Tura Wakilai Domin Sulhunta Rikici A Kasar Saliyo

Gwamnatin Nijeriya Ta Tura Wakilai Domin Sulhunta Rikici A Kasar Saliyo

November 28, 2023
An Bukaci Tinubu Da Ya Lura Da Yankin Arewa Ta Tsakiya Yayin Bada Mukaman Gwamnati

An Bukaci Tinubu Da Ya Lura Da Yankin Arewa Ta Tsakiya Yayin Bada Mukaman Gwamnati

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George
Labarai

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi
Labarai

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya
Labarai

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George
  • Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini
  • Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In