• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, September 24, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kiwon Lafiya

An yi gwajin bude filin tashi da saukar Jirage na babban birnin tarayya, Abuja.

abubakar by abubakar
June 28, 2020
in Kiwon Lafiya, Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An bude filin jirgin ne a kokarin ci gaba da ayyukan sufurin jiragen sama a fadin kasar nan, bayan rufe tashoshin jirgin sama tsawon watanni uku da suka gabata sakamakon bullar cutar Sarƙe numfashi.

Rahotanni sun ce an dauki matakan dakile yaduwar cutar a filin jiragen na Abuja da na Legas ta hanyar sanya alamun ba da tazara a wuraren da jama’a ke bin layi da ilahirin kujerun zama a harabar tashoshin da kuma kujerun cikin jiragen sama.

Kamfanin dillacin labarai na ƙasa (NAN) ya rawaito cewa, an tanadi kayayyakin kariyar cutar Korona a tashoshin jiragen saman  da suka hada da na’urori da sinadaren wanke hannu.

https://dimokuradiyya.com.ng/an-kara-waadin-bude-tashoshin-jiragen-sama-na-nijeriya/

An kuma zana alamomin ba da tazara, baya ga na’urorin gwada yanayin jiki da manyan injina guda biyu da za su rika aikin tantance fasinjoji da aka tanadar.

Rahoton ya ce an kwashi ‘yan jaridan da ke ba da rahoton ayyukan Hukumar dakile yaduwar Cututtuka ta Kasa (NCDC) daga tashar jirgin sama ta Murtala Muhammad da ke jihar Legas zuwa tashar jirgin saman birnin tarayya, Abuja a matsayin gwaji, inda suka shaida matakan kariyar da aka tsara a tashoshin.

A ‘yan makwanin da suka shude, Hukumar Sufurin Jiragen Sama ta Najeiriya ( NCCA) ta sanar da shirin bude tashoshin jirgin sama domin ci gaba da harkokinsu bayan an rufe su a wani mataki na yaƙi da cutar Korona.

Tags: AbujaCorona VirusCOVID19Filayen jiragen samaKoronaLegas
Previous Post

‘Yan bindiga sun kashe mutane 3 a jihar Katsina

Next Post

Naji dadin yanayin rikici da jam’iyyar APC ta tsinci kanta a ciki – Wike

Next Post

Naji dadin yanayin rikici da jam'iyyar APC ta tsinci kanta a ciki - Wike

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2704 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2074 shares
    Share 830 Tweet 519
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1502 shares
    Share 601 Tweet 376
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu
Uncategorized

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa
Siyasa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu
  • Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako
  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In