• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

An yi Jana’izar Tsohon Ministan Abba Ruma a Jihar Katsina

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
October 31, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
8 0
1
An yi Jana’izar Tsohon Ministan Abba Ruma a Jihar Katsina
11
SHARES
103
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A yau Lahadin aka binne gawar tsohon ministan noma da albarkatun ruwa a zamanin gwamnatin marigayi shugaba ‘Yar’aduwa, Dakta Abba Sayyadi Ruma a Katsina.

An binne gawarsa ne a makabartar Danmarina, inda aka yi jana’izar marigayi Shugaba ‘Yar’aduwa da wasu fitattun mutane bayan sallar jana’izar da aka yi a masallacin Juma’a na GRA da misalin karfe 12 na ranar Lahadi.

Sallar jana’izar wadda ta samu halartar dimbin jama’a, ta samu jagorancin fitaccen malamin nan na Kano kuma tsohon kwamandan Hizba, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

Daga cikin manyan baki da suka halarci sallar jana’izar sun hada da hamshakin dan kasuwa dan asalin jihar Katsina, Alhaji Dahiru Bara’u Manga,l da babban darakta na SMEDAN, Dr Dikko Umar Radda da sauran ‘yan uwa da abokan arziki na marigayin.

KARANTA WANNAN LABARIN: Iran ta Zargi Amerika Wajen Cimata Dunduniya

A cikin sakon ta’aziyyar Dr Radda ya bayyana marigayi Ruma a matsayin hazikin dan Katsina, wanda ya yi fafutukar ganin an samu ci gaban siyasa da ilimi da tattalin arzikin al’umma gwargwadon iyawarsa.

“Muna rokon Allah ya gafarta masa kurakuransa, kuma ya ba shi Jannatul Firdaus.

“Muna kuma gode wa duk wadanda suka zo daga nesa da kusa domin nuna alhini tare da jajanta mana kan wannan rashin kuma muna rokon Allah ya mayar musu da su lafiya,” inji shi.

Shima a nasa sakon, sakataren gwamnatin jihar Katsina, Dakta Mustapha Inuwa, ya bayyana rasuwar a matsayin babban rashi ga Katsina, har ma ga kasa baki daya.

Ya kuma yi addu’ar Allah ya jikansa da Jannatul Firdaus da iyalansa da kuma jiharsa baki daya, ya jikan wannan rashi.

Tags: MarigayiMutuwa
Previous Post

Tinubu ya ziyarci Aso Rock, yace Buhari wani shugaba ne na daban

Next Post

Gasar Zakarun Nahiyar Turai: Pique ya ji rauni ba zai buga wasan Barca da Kiev ba

Next Post
Gasar Zakarun Nahiyar Turai: Pique ya ji rauni ba zai buga wasan Barca da Kiev ba

Gasar Zakarun Nahiyar Turai: Pique ya ji rauni ba zai buga wasan Barca da Kiev ba

Comments 1

  1. Pingback: Gasar Zakarun Nahiyar Turai: Pique ya ji rauni ba zai buga wasan Barca da Kiev ba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
Labarai

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami
Labarai

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
  • Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In