Wani Chad Mason mai shekaru 36 ya shiga hannun hukuma bayan ya yi lalata gaban jama’a a coci, inda ya ja hankalin mutane yayin da yayi kokarin sace abin hawa, LIB ta ruwaito.
Chad Mason, daga Florida ya shiga hannun hukuma ranar Lahadi, 4 ga watan Disamba bisa zarginsa da laifuka da dama, kamar lalata da dabba, bayyana tsiraicinsa da yin ta’addanci a wurin bauta.
KU KARANTA: Matasa sun lakaɗa wa shugaban makarantar sakandare na jaki bayan kama shi yana lalata da ɗalibarsa
Kamar yadda ‘yan sanda, Mason ya san mai karen kuma ya dade yana fita tare da shi a wani gida da ke titin McMullen Booth da misalin karfe 4:30 na yammacin Lahadi.
Ya fara lalata da karen a gaban jama’a manya da kuma yaro mai kasa da shekaru 16 da haihuwa.
Daya daga cikin ganau din ya fuskanci Mason, wanda ya tsere daga wurin ya shige cocin Northwood Presbyterian. Bayan shiga cocin ne ya hargitsa ko ina tare da kwasar kayan wasan yara yana zubarwa.
Wannan lamarin da Mason yayi ya janyo asarar kimanin $400 cikin cocin kamar yadda jami’an ‘yan sanda suka bayyana.
Daga nan ne ya bar cocin ya wuce gaba inda ya lalata wani akwatin sakonni tare da yunkurin sace wata mota.
Dan sandan ya kama shi sannan ya daure shi a gidan yarin yankin Pinellas. An saki Mason da sharadin zai bayyana a kotu cikin Disamba.
Yadda na dinga laƙume albarkatun ƙirjina don kada mijin mamata yaga tudunsu ya lalata ni, Mawaƙiya
Mawakiya Shania Twain ta bayyana cewa tana danne albarkatun kirjinta saboda gudun mijin mahaifiyarta, Jerry Twain ya lalata ta a ranar Lahadi, 4 ga watan Disamba, LIB ta ruwaito.
Mawakiyar mai shekaru 50 ta ce Jerry Twain ya kasance yana cutar da ita yayin da take zama a gidansa kamar yadda The Sunday Times ta ruwaito.