Ana cigaba da zaman ɗar-ɗar, yayin da Gobara ta kama Maryland, Lagos
Akwai tsoro da Firgici a yankin Maryland na Jahar Lagos a ranar Laraba, sakamakon Gobara ta afku a yankin.
Jaridar PUNCH ta gano cewa, Gobarar ta fara ne daga Turken Wuta, kusa da Gadar Independence dake cikin Lagos.
Wannan lamari dai yana cigaba da haifar da cunkuso, a yayinda Matafiya, da Mazauna yankin, ke cigaba da canja hanya domin tsira da lafiyar su.
KARANTA WANNAN LABARIN: Ramadan: Wani Magidanci Ya Lakadawa Matar Sa Mai Juna Biyu Duka Kan Abincin Sahur A Ibadan
Comments 1