A yau Asabar ne ake gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a 44 a jihar Kano da ke arewacin Najeriya.
Za a gudnaar da zaben ne a runfunar zabe 8084 a ƙanaana hukumomi 44 na jihar.
Shugaban hukumar zaɓe Farfesa Garba Ibrahim Sheka ya ce tuni suka rarraba kayan zaben.