• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Ana zargin Jami’an ƙasar Myanmar da bankawa wani ƙauye wuta

Musa Sahabi Alhaji by Musa Sahabi Alhaji
June 17, 2021
in Labarai
Reading Time: 3 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

  • Ana zargin Jami’an ƙasar Myanmar da bankawa wani ƙauye wuta.
  • Jaridar Aljazeera Aljazeera  ta ruwaito cewar ranar talatar da ta gabata ne wani ƙauye me suna Kin Ma, mai kimanin mutane 800 da gidaje 200 aka wayi gari ya koma toka.
  • Jami’an tsaron sun bankawa kauyen wuta ne bayan gamzawa da mutanen ƙauyen sukayi da abokan aikin su, inda labari ke zuwa lamarin ya janyo mutuwar wasu tsofaffi biyu.

Lamarin dai ya janyo zanga-zanga a sassan ƙauyukan da sauran garuruwan dake ƙasar jin kadan bayan labarin aika-aikar da jami’an tsaron sukayi a ƙauyen.

KARANTA:-

Gwamnan jihar neja ya kaddamar da Kungiyar ‘Yan sakai don wanzar da tsaro

Gidan talabijin na MRTV dake ƙasar ya ruwaito cewar “aukuwar lamarin a ranar talata a yayin da wani ƙauye me kimanin mutane 800 da gidaje 200 an wayi gari ya koma toka, wasu yan ta’adda ne ake zargi da Wannan aika-aikar”

Gidan talabijin din yace “labarai dake ta yawo kancewar jami’an tsaron ne suka bankawa ƙauyen ba gaskiya bane kuma wannan yana nuna rashin girmama Jami’an ƙasar.

Haka kuma gidan jaridar Reuters sunyi kokarin bin diddiƙin lamarin inda suka kira mai magana da yawun jami’an tsaron amma bai samu ɗaya wayar ba.

Wani ɗan ƙauyen yace jami’an tsaron ne suka bankawa garin wuta saboda ƙalubalantar da mutanen ƙauyen sukayi.

Wani matashin mai kimanin shekaru 32 da wanda ke basu agajin gaggawa ya ce mutane biyu suka rasa ransu saboda suma sun tsufa da yawa basu iya gudu.

A WANI LABARIN:-

Kamfanin MTN sun ce da akwai samun karancin sabis saboda tashin hankalin dake faruwa a kasar nan.

Kamfanin ya bayyana cewar da yiwuwar samun karancin sabis duba da irin rikice-rikicen dake tashi a ko wane yanki dake fadin kasar nan.

Wannan shi zai kawo cikas lokacinda zamu aika masu gyara don cigaban sabis din.

Nigeria tana yin bakin kokarinta wajan fada kungiyar Boko Haram tun bayan sama da shekaru masu yawa, gami da satar mutane don biyan kudin fansa, yin awon gaba da dalibai da kuma tafiya da shanun a yankin kudu maso gabas na kasar najeriya.

A gabas maso arewan dake ƙasar, sannan da jihohin Najeriya ta tsakiya farmakin yan ta’addan ya janyo asarar rayukan mutane wanda ba a san adadinsu ba da miliyoyin kudade

Previous Post

Gasar cin kofin Ingila sun fidda jadawalin wasannin shekarar 2021/202

Next Post

Ƴan bindiga sun datse kan mai Gadi lokacin da zasu shiga Gidan wani Ɗanmajilisa

Next Post
Ƴan bindiga sun datse kan mai Gadi lokacin da zasu shiga Gidan wani Ɗanmajilisa

Ƴan bindiga sun datse kan mai Gadi lokacin da zasu shiga Gidan wani Ɗanmajilisa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1438 shares
    Share 575 Tweet 360
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023
Ta Zama Matuƙiyar Jirgin Sama Bawan Kwashe Shekara 10 Tana Burin Hakan

Ta Zama Matuƙiyar Jirgin Sama Bawan Kwashe Shekara 10 Tana Burin Hakan

June 2, 2023
Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

June 2, 2023
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL
Labarai

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn
Labarai

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa
Labarai

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL
  • Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn
  • Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In