mataimakin shugaban Jam’iyyar APC na kasa reshen kudu maso kudu Ntufam Hilliard Eta,yace Jam’iyyar ba tada wani zabi da ya wuce ta karbi sakamakon kotu kan wadanda suka samu nasara kan gwamna da ‘Yan majalisun tarayya Dana jaha duka na zamfara.
Eta Wanda yayi magana da manema labarai bayan ganawar da sukayi da Adams oshomole shugaban APC na kasa a Abuja inda yace sun koyi darasi a zamfara.
Yace hukuncin wanann rana ce ta bakin ciki ga duk ‘Yan jam’iyyar ta APC .
Da aka tambaye shi mai yasa ba su dau mataki tun da farko ba,sai yace rigimar zamfara ta siyasa aikin gama ya gama bamu da wani zabi.inji shi. Abinda zan iya cewa a yanzu.