Tun da Sihirin da aka ma Buhari, ya yi karfi a Jikin sa har ya Kai ga yana ji yana Gani a na Barna da Kashe-Kashen Mutane a Gwamnatin sa amma bai Iya cewa Komai ba, to Ina Kira ga Uwargidan sa Aisha, da Sauran Musulmi, da mu Taru mu Taya shi da Addu’an Allah ya ceto shi, domin komai na Kusa da shi suka ce mashi sai dai ya ce musu To.