• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, November 30, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Atiku na zawarcin Obaseki ya koma Jam’iyyar PDP.

abubakar by abubakar
June 13, 2020
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A ranar Juma’a ne bayan da gwamna Obaseki na jihar Edo bai samu damar tsayawa zaben fidda gwani da za a yi a jihar Edo ba karkashin inuwar Jam’iyyar APC, Tsohon Mataimakin Shugaban kasar nan Alhaji Atiku Abubakar ya kira gwamnan tare da masa tallar Jam’iyyar PDP.

Tsohon Mataimakin Shugaban kasar, wanda kuma yayi takarar shugabancin kasar nan a jam’iyyar PDP a zaben shekara ta 2019, ya nuna sha’awarsa na ganin Obaseki ya dawo Jam’iyyar tasa ta PDP.

Sai dai kundin tsarin shugabancin Jam’iyyar PDP ya tsara duk wanda zai yi takarar wani shugabanci a jam’iyyar dole ne ya zama yayi rijista da Jam’iyyar watanni 18 kafin yin zabe.

https://dimokuradiyya.com.ng/siyasa-obaseki-bai-dawo-pdp-ba-cewar-shugaban-jamiyyar-pdp-na-jihar-edo/

Wata majiyarmu ta bayyana cewa Atiku yana tattaunawa da wasu gwamnonin PDP don ganin an jawo ra’ayin Obaseki ya dawo Jam’iyyar.

A wani ci gaba kuwa, shugaban kwamitin tantancewa na Jam’iyyar APC na jihar Edo Jonathan Ayuba ya bayyana cewa, Jam’iyyar APC ta hana shi damar shiga zaben ne bayan da aka same shi da badakala game da takardun karatunsa.

Wasu masana siyasa na ganin cewa gwamna Obaseki zai iya komawa Jam’iyyar PDP ganin yadda abubuwa suka yi tsami tsakanin gwamnan da kuma shugana Jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole.

Tags: Adams OshiomholeAPCAtiku AbubakarGodwin ObasekiPDP
Previous Post

Za a hukunta masu cin zarafin mata – Shugaba Buhari.

Next Post

Dokar kulle: ‘Yan Najeriya da dokar kulle ta ritsa a kasar Indiya sun iso gida Najeriya.

Next Post

Dokar kulle: 'Yan Najeriya da dokar kulle ta ritsa a kasar Indiya sun iso gida Najeriya.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2747 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2439 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2143 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

November 30, 2023
Tsaro Da Ilimi Zai Lakume Fiye Da Naira Tiriliyan 6 A Cikin Kasafin Bana

Tsaro Da Ilimi Zai Lakume Fiye Da Naira Tiriliyan 6 A Cikin Kasafin Bana

November 30, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Horar Da Jami’an Sa Kai 4,200

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Horar Da Jami’an Sa Kai 4,200

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703
Labarai

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300
Labarai

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa
Labarai

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703
  • Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300
  • Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In