Wata tsohuwar ‘yar gidan Big Brother Naija, Uriel Oputa, ta ce yanzu ta mayar da hankalinta kan dattawa saboda samarin da ke da shekaru 30 da doriya su na azabtar da mata, LIB ta ruwaito.
KU KARANTA: N150,000 kullum nake samu da sana’ar wankin mota, Dirarriyar budurwa
Kamar yadda tace:
“Akwai ban dariya dangane da yadda da yadda a baya nake mararin samari. Amma yanzu samarin da ke datsin shekarunmu tsakanin shekaru 30 da doriya na azabtar da mu,” kamar yadda ta wallafa a Instagram.
Ta yi wallafar ne a ranar Litinin 14 ga watan Nuwamban 2022. Dama a baya ta bayyana matsalolin soyayyarta, daga bisani ta ci gaba da cewa:
“Bari in je in tambayi kannin iyaye na idan ‘yan ajinsu duk ba su da mata. Azabar yau daban, ta gobe daban. Gaskiya bari in kwantar da hankalina.”
Shekaru 11 Na Kwashe Ina Soyayya Da Yayana, Shi Ya Raba Ni Da Budurcina, Budurwa
Na shafe shekaru 11 ina soyayya da dan’uwana na jini, wanda takai ga ya kawar mun da budurcina.
Hakan ya fara ne lokacin da iyayenmu suka yi tafiya zuwa Amurka na wasu watanni kuma aka bar ni da babban yayana a gida guda.gospelarea.com ta rawaito.
Watarana ina wanka sai na manta towel dina sai na nemi yayana ya taimakeni da tawul din sai ya ganni tsirara sai ya yi mamakin lankwasa na ya fara yabona, bai dade ba ya yi sauri ya fara sunbatata kuma a ranar mun sadu da juna sai ya karya mun budurcina!N.
Ni ina da shekaru 15 yayana yana da shekara 17, bayan mun yi lalata muka fara soyayya muna kwana a daki daya tsawon wata 1 da kyau kafin iyayenmu su dawo gida.