• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, September 26, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Ba Mu Amince Da Shirin RUGA Ba – CAN

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
September 2, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar kiristocin Nijeriya wato CAN a takaice ta gargadi gwamnatin tarayya da ta tabbata ta yi watsi da shirin nan na killace Fulani makiyaya a wuri daya wato shirin RUGA kamar yadda aka fi saninsa da shi.

Shugaban kungiyar Kiristocin, Samson Ayokunle, ya bayyana cewa kungiyar a kasarnan ba ta amince da wannan shiri ba kuma tana gargadin gwamnatin tarayya ka da ta kuskura ta ci gaba da wannan shiri.

Idan ba a manta ba a watan Mayu ne gwamnatin tarayya ta kaddamar da wannan shiri na RUGA. Sai dai kuma tun bayan bayyana wannan kudiri na ta aka rika caccakar gwamnatin game da wannan tsari da take so ta yi wa Fulani Makiyaya. Wannan kalubalen ya fi fitowa ne musamman daga mazauna yankunan kudancin Nijeriya, duk sun tsoki lamirin gwamnati akan wannan shiri. Daga baya dai gwamnatin tarayya ta bayyana dakatar da shirin.

Kungiyar CAN ta ce gaba daya kiristocin Njeriya ba su tare da wannan shiri kuma ba za su goya wa gwamnati baya ba game da shi.  Ya kuma tabbatar da cewa; sauran limaman coci-coci da suka halarci taron kungiyar sun bayyana cewa kiristocin kasarnan na daure tamau wuri daya kuma gaba dayan su suna tare a matsayi guda game da shirin RUGA a kasarnan.

Sai dai kuma wasu jihohi kamar su Zamfara da Kano, tuni har sun fara share filaye domin kaddamar da shirin a jihohin su. A jihar Zamfara, gwamnan jihar Dk. Bello Matawalle, ya ce za a gina wannan alkarya na Fulani tare da gina asibitoci, makarantu da kasuwanni domin jin dadin makiyayan.

Matawalle ya ce zai kaddamar da gina wannan alkarya ne a ranar da za a yi bukin cikan gwamnatinsa kwanaki 100.

Previous Post

Ba Zan Sanya Baki A Aikin EFCC Ba- Buhari

Next Post

Jihar Kebbi Za Ta Tabbatar Da Mafi Karancin Albashi Ga Ma’aikata- Bagudu

Next Post

Jihar Kebbi Za Ta Tabbatar Da Mafi Karancin Albashi Ga Ma'aikata- Bagudu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2705 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2411 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2198 shares
    Share 879 Tweet 550
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2078 shares
    Share 831 Tweet 520
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1503 shares
    Share 601 Tweet 376
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi
Rikicin Duniya

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN
Labarai

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal
Labarai

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki
  • Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN
  • Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In