• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Ba Mu Da Rumbun Tara Sakamakon Zabe A Intanet, Wato ‘Server’ -INEC

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 23, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Wakilinmu

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana wa Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Shugaban Kasa cewa ba ta mallaki wani runbun tattara bayanan sakamakon zabe da a Turance ake kira ‘server’ ba.

INEC ta yi wannan bayani kotu a Abuja.

Wannan bayani ya biyo bayan karar kalubalantar zaben shugaban kasa da PDP tare a dan takarar ta Atiku Abubakar suka shigar da APC, Shugaba Muhammadu Buhari da kuma INEC kan ta.

A cikin karar da Atiku ya shigar, ya yi ikirarin cewa sakamakon da INEC ta bayyana daban, wanda ke cikin rumbun tattara sakamakon zaben ta kuma, wato ‘server’ daban.

Atiku ya yi ikirarin cewa shi ne ya yi nasara a kan Buhari da ratar kuri’u masu yawa, kamar yadda ya ce ita ‘server’ din ta nuna.

Daga nan PDP da Atiku sun nemi kotu ta ba su damar duba wannan rumbun ajiyar kididdigar alkaluman zabe, wato ‘server’ da suka yi ikirarin INEC ta mallaka.

Sai dai kuma lauyan INEC mai suna Yunus Usman, ya roki kotu ta yi watsi da wannan zargi, domin har ma gara tatsuniya da shi. Ya ce INEC ba ta da wata ‘server’ da ta tattara sakamakon zabe, kamar yadda PDP da Atiku suka yi zargi.

BA ZA MU BADA ABIN DA BA MU DA SHI BA

~Lauyan INEC Usman ya ci gaba da cewa abin akwai daure kai, domin Atiku da PDP na son INEC ta ba su abin da ba ta da shi, kuma abin da ba ta taba yi ba, ballantana har a ce INEC ta mallake shi.

“Su fa so suke yi mu ba su abin da mu kuma ba mu da shi.” Inji Usman.

Daga nan kuma ya jawo hankalin kotu a kan hukuncin da ta yanke ranar 6 Ga Maris, inda ta bai wa PDP damar duba kayan da aka gudanar da zaben 2019, wanda babu maganar rumbun tattara sakamako, wato ‘server’ a ciki a lokacin.
Dukkan lauyoyin Shugaba Buhari, wato Wole Olanipekun da kuma na APC, wato Lateef Fagnemi sun nemi a kori rokon da PDP da Atiku suka yi.

Zargin da PDP da Atiku suka yi ya nuna a cewar su Sun samu bayanan sakamakon zaben da suke ikirari ne a cikin wannan rumbun ajiya mai lamba:

“INEC_PRES_RSLT_SRV2019, kuma mai adireshin Mac 94-57-A5-DC-64-B9 wanda ke da lambar Microsoft ID 00252-7000000000-AA535.” Inji su Atiku.

MUN YI GWAJIN ‘SERVER’ A 2018, AMMA BA A YI AIKI DA ITA BA –Sayobi
Domin Kwamishinan Zabe na Kasa, Solomon Soyebi ya ce INEC ta yi amfani da ‘server’, amma a matsayin gwaji ba wai tattara sakamakon zabukan 2018 da aka maimaita. Amma ba tattara zabe 2019 aka yi a cikin ta ba.

Previous Post

Ciki Da Gaskiya Wuka Ba Za Ta Huda Ba -INEC

Next Post

Wata Mata Ta Yi Ma Mijinta Allurar Fiya-Fiya, Bayan Sun Yi Auren Soyayya

Next Post

Wata Mata Ta Yi Ma Mijinta Allurar Fiya-Fiya, Bayan Sun Yi Auren Soyayya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar
Labarai

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha
  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai
  • Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In