Baba Ijesha ya iso Kotu
Shahararren mai shirin film na Nollywood Olanruweju Omiyinka Wanda akafi sani da Baba Ijesha ya shiga wata Kotu a Ikeja dake Legas kan tuhumarsa da ake da cin mutunci mace
Masu tsaron gidan gyaran hali suka tasa keyarsa har zuwa cikin kotu dake Legas.
KARANTA:- Wata kotu ta garkame ma’aikatanta kuda uku kan zarginsu da
Comments 1