Babban Limamin Katolika Ya Amince da Uzurin Lalong

Babban limamin darikar Katolika na Jos Archdiocese, Mafi Rabaran Matthew Ishaya Audu, ya ce ya amince da uzurin da gwamnan jihar Filato Simon Lalong ya mikawa cocin Katolika kan maganar da ya yi wa Fafaroma a kwanakin baya kan maganar nadin da aka yi masa a matsayin Babban Daraktan yakin neman zaben shugaban kasa na … Continue reading Babban Limamin Katolika Ya Amince da Uzurin Lalong