• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Babbar Sakatariyar Ma’aikatar Yada Labarai Ta Jihar Kano Ta Yabawa ‘Yan Wasan Jihar

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
July 19, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babbar Sakatariyar Hukumar yada labarai da al’adun gargajiya ta jihar Kano, Hajiya Hafsat Iliyasu ta yabawa gwamnatin jihar kan kokarin ta na daukar nauyin ‘yan Koroson jihar masu wasan kasa da kasa zuwa bukin wasannin gargajiya da ake kira (Royal Edinburgh Military Tattoo) na shekara ta 2019, wanda za ayi a birnin Edingburh a kasar Scotland.

Tayi yabon ne lokacin da tawagar ‘yan wasan suka kai mata ziyara kafin su kama hanyar su ta zuwa Abuja inda daga nan za a basu fasfo na fita kasar Scotland.

Sakatariyar tace ‘yan Koroso sune ja gaba a fannin raya al’adun gargajiya na kabilar Hausa/Fulani wanda hakan ya basu daman samun lambobin yabo masu yawan gaske a fadin duniya tana mai cewa wannan ne ma ya sa aka gayyacesu zuwa bukin al’adun gargajiya da za ayi a kasar Scotland.

Hajiya Hafsat ta kara da cewa ‘yan Koroson sun samarwa jihar Kano kima a bangaren raya al’adun gargajiya tare da nishadantar da jama’a ta wannan fannin.

Ta ja hankulan su da cewa, su kasance wakilan jihar Kano na gari sannan kuma suyi iyaka kokarin su wajen ganin sun ciyo wa jihar, manyan lambobin yabo da za’a baiwa wadan da sukayi fice a wasannin.

Previous Post

Kuncin Talauci Ya Saka Mahaifiyar Shahararren Tsohon Dan Kwallon Najeriya Marigayi Rashidi Yekini Fara Sayar Da Biredi

Next Post

Gwamna Ganduje, Ya Kaddamar Da Kwamitin Aikin Yin Ruga, Ya Kuma Gayyaci Makiyayan Jihar Kano

Next Post

Gwamna Ganduje, Ya Kaddamar Da Kwamitin Aikin Yin Ruga, Ya Kuma Gayyaci Makiyayan Jihar Kano

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

October 4, 2023
Osun 2022: Jam’iyyar NNPP Ba Ta  Kawance Da Kowace Jam’iyya – Odeyemi

Dan Takarar Gwamna da Jam’iyyar NNPP za su Daukaka Kara Kan Hukuncin Kotun Zabe

October 4, 2023
PDP da Dan Takarar Gwamna Sun Garzaya Kotun Daukaka Kara Kan Hukuncin Kotun Zabe

PDP da Dan Takarar Gwamna Sun Garzaya Kotun Daukaka Kara Kan Hukuncin Kotun Zabe

October 4, 2023
Auto Draft
Labarai

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu
Labarai

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna
Labarai

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya
  • Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa
  • APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In