• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Babu Bambanci Tsakanin Zaben 23 Ga Watan Fabrairu Da Na June 12 -PDP

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 13, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Bello Abubakar

A cikin wata takarda da Jamíyyar ta fitar a jiya jim kadan bayan jawabin Shugaba Muhammad Buhari ta hannun Sakatarenta na kasa Kola Olagnondiyan, ta ce babu komai a cikin jawabin Baba Buharin sai tsantsan karya da fadin abin da ba a yi ba, kuma ba za a iya yi ba.

Takardar ta ce ”Jawabin Buhari babu wani fata ga bayin Allah da ake kaiwa hare-hare, satar jamaá, fadace-fadace da zubar da jini da ke faruwa a wasu sassan kasar nan”.

”Abin takaici ne a ranar da aka kira ta Demokradiyya, kawai sai Shugaban kasa ya kaikaice ya yi ta jawabi yana sharara karya, maimakon ya fuskanci batutuwan lalacewar tattalin arziki da bakin talauci, wadanda suka zama sanadin ficewar ýan kasa zuwa kasashen waje domin ayyukan bauta”

Takardar ta cigaba da cewa ”Yaushe ne Gwamnatin da ke da kashi a cikin wandonta na cin mutuncin demokradiyya, magudin zabe, rufe gidajen yada labarai, cin zarafin abokanen adawa, take hakkin fadin albarkacin baki, cin mutuncin jama’a da tsare bayin Allah ba tare da wani dalili ba, har za ta yi maganar wata demokradiyya. Hakika duk wadannan bayanai suna nan, har ma a ofisoshin jakadanci irin na kasar Amurka”

Takardar ta kara da cewa ”Abin takaici ne, irin zaluncin da aka yiwa Abiola har ta kai ga sanadin mutuwarsa da samar da ranar 12 ga watan June, to Buhari na yin abin da ya fi haka a yanzu, ta hanyar mulkin kama-karya na jamíyyar APC.

Takardar ta kammala da cewa ”Yau din nan 12 ga watan June, duk daya take da ranar 23 ga watan Fabrairu 2019, ranar da aka yi aringizon zabe.

An take mana hakkinmu, kuma babu shakka, dan takararmu Atiku Abubakar na cigaba da neman hakkinsa, Inji shi

Previous Post

Annobar Ebola ta hallaka mutum na 2 a Uganda

Next Post

Ya Kamata Ranar June 12 Ta Zama Ranar Samun Mafita Ne Ga ‘Yan Najeriya -Atiku

Next Post

Ya Kamata Ranar June 12 Ta Zama Ranar Samun Mafita Ne Ga 'Yan Najeriya -Atiku

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

June 5, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
Labarai

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari
Labarai

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
  • Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki
  • Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In