
Bayan dogon lokacin da aka iba Kungiyar NDLEA sun sanar da Karin girma wa ma’aikatan 3,506,
Jaridar PMNEWS ta ruwaito Brig. Gen. Mohamed Buba Marwa (Retd) ya amince da Karin girma wa maaikatan guda dubu uku da dari biyar da shida bayan dogon lokacin da aka iba.
Wannan ya biyo bayan da kwamitin da Gen. Marwa ya nada, Jim kadan bayan ya kama aiki tun bayan tabbatar dashi a matsayin Shugaban Kungiyar.
Kamar yadda bayanai suke zuwa Karin girman ya biyo baya irin dogon bincike da kwamitin sukai kan irin Wanda ya can canta da a karawa girman.
KARANTA:- Ma’aikatan gwamanti sunfi Yan Siyasa cin Hanci cewar Yan Majalissu
Jami’ai 2,910 suna tsakan kanin mukamin Narcotic Assistant I da Superintendent of Narcotics while sannan jami’ai 596 suna tsakan kanin Chief Superintendent of Narcotics and Assistant Commander. Shugaban kungiyar ya yana kan irin yadda nade naden ya kasance a ranar 16 ga watan junin shekarar 2021
Jadawalin Karin girman kamar yadda yadda mutum takwas sune Assistant Commanders General of Narcotics (ACGN) an maida su Deputy Commander General of Narcotics (DCGN); kwamandoji ashirin na Narcotics (CN) zuwa Assistant Commander General of Narcotic, matemakan kwamandoji 54 na Narcotics zuwa kwamandoji Narcotics; matemakan kwamanda Sha hudu na Narcotics zuwa Commander of Narcotics; matemakan kwamandoji 154 naNarcotics zuwa Commander of Narcotics; sannan jami’ai 350 na Chief Superintendents of Narcotics zuwa Assistant Commander.
Narcotics.
Jimillan 630 na Superintendents of Narcotics aka musu Karin girma zuwa Chief Superintendent of Narcotics;
Deputy Superintendent of Narcotics zuwa Superintendent of Narcotics- 41;
Assistant Superintendent of Narcotics I zuwa Superintendent of Narcotics
481 Assistant Superintendent of Narcotics I zuwa Deputy Superintendent of Narcotics
157 Assistant Superintendent of Narcotics II zuwa Assistant Superintendent of Narcotics I
12; Assistant Superintendent of Narcotics II zuwa Deputy Superintendent of Narcotics
187; Chief Narcotic Agent zuwa Assistant Superintendent of Narcotics I
119; Chief Narcotic Agent zuwaAssistant Superintendent of Narcotics
47; Senior Narcotic Agent zuwa Chief Narcotic Agent
1,006; Narcotic Agent zuwa Chief Narcotic Agent
4; Narcotic Agent zuwa Senior Narcotic Agent
68; Narcotic Assistant I zuwa Senior Narcotic Assistant –
1 Narcotic Assistant I zuwa Narcotic Agent -78.
A lokacin da yake bayani bayan kammala basu shaida Karin griman ya dasu zama jajirtattun wajan dakile shiga da fice da akeyi na miyagun kwayoyi
Gen. Marwa yace ” kuyi iya bakin kokarin ku wajan tabbatar da gaskiya da Kai wannan ma’aikatan zuwa layi na daya a kasa.
Comments 1